Sagir Haruna

Sagir Haruna Barka da zuwa shafin koyon dabarun yadda zaka samu kudi a Facebook da kuma kiyaye dokokinsu.

Abinda ya dace👇Yana da kyau a matsayin ka na Content Creator kana yawaita duba professional dashboard dinka kana shiga i...
01/10/2025

Abinda ya dace👇

Yana da kyau a matsayin ka na Content Creator kana yawaita duba professional dashboard dinka kana shiga insights kaga tsakanin photo, reel ko kuma text wanne ne yafi rinjaye ma'ana yafi samun masu kallo (views).

Bayan ka duba to kaga ka samu matsaya duk abinda yafi tafiya a shi zaka fi maida hankali saboda shine zai fi baka followers da kuma engagement a account dinka wannan kenan.

Allah sa mudace 🤲

😂
28/09/2025

😂

28/09/2025

Allah yasa mufi karfin abinda zamuci 🌝

Mutane 29 sun mutu, daruruwa sun jikkata saboda cunkoso a taron gangamin siyasa na jarumi Vijay, wanda ya gudana a yanki...
28/09/2025

Mutane 29 sun mutu, daruruwa sun jikkata saboda cunkoso a taron gangamin siyasa na jarumi Vijay, wanda ya gudana a yankin Tamil Nadu na kasar India.

~Abba Sani Pantami

Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
28/09/2025

Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️

26/09/2025

Ga hanya mafi sauƙi da zaka iya samu followers da yawa a Facebook
👇

Ga matakan da zaka bi ka mayar da account dinka professional mode 👇Professional mode shine mataki na farko wajen saka ac...
21/09/2025

Ga matakan da zaka bi ka mayar da account dinka professional mode 👇

Professional mode shine mataki na farko wajen saka account ya girma sosai har mutanen da basa following dinka suna kallon abubuwan da kake wallafawa.

21/09/2025

Ga yadda zakayi ka tara Followers a Facebook cikin sauƙi 👇

16/09/2025

Abu guda biyar da zakayi posting dinka yaje viral 👇

16/09/2025

Mataki na farko a harkar monetization na Facebook shine ka mayar da account dinka professional mode👇

15/09/2025

Idan kana shirin samun kuɗi daga Facebook, Ka mai da hankali wajen gina al’umma ta gaskiya (followers) domin su ne tushen nasara.

08/04/2025

Tuesday 🥰

Address

Azare

Telephone

+2349066564631

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sagir Haruna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sagir Haruna:

Share