Malam Zaki Online Tv

Malam Zaki Online Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Zaki Online Tv, TV Channel, Azare.

25/01/2025

mal zaki tv

Gwamnatin jihar Bauchi ta saka dokar hana fita na 24 hour a karamar hukumar katagum Azare biyo bayan yanda zanga-zangar ...
06/08/2024

Gwamnatin jihar Bauchi ta saka dokar hana fita na 24 hour a karamar hukumar katagum Azare biyo bayan yanda zanga-zangar lumana da ta rikide zuwa wani abu a yau litini.
Yayin da matasan s**a afkawa gidajen wasu yan siyasa da kuma toge dukkan wasu karafunan sola na kan t**i, da kuma kona wani sashin sakatariyar karamar hukumar Katagum da ke Azare.
Gwamnan jihar Bala Muhd Abdulkadir ya sanya dokar hana fita NE biyo bayan wani taron gaggawa da ya kira na manema labarai da jamiyan tsaro.

28/10/2023

Me Yan siyasar Guddiri s**a amfani jamaa?
Kawo suna tare da misali.

12/08/2023

Labaran tarihi za mu faro da su

07/08/2023

New Tv Channel

Address

Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Zaki Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share