
09/08/2025
Sheikh abubakar Mahmud Gumi kenan, a lokaci Da kasar saudiyya ta karrama shi da lambar yabo Bayan ya rubuta littafin tafsir Na Al-Qur'ani Mai Suna
"Raddul Azhan Ila ma'Anil Qur'aan"
Allah ya jikan Malam Da Gafara, tare Da Duk Sauran maluman da sukayi wa addini hidima.