DANTA MEDIA

DANTA MEDIA POLITICS

‎DA DUMI-DUMI: Ana Hasashen Malam Nasiru El-Rufai Zai Janye Goyon Bayansa Daga Jam'iyyar  ADC, majiyar ATP English  ta s...
07/07/2026

‎DA DUMI-DUMI: Ana Hasashen Malam Nasiru El-Rufai Zai Janye Goyon Bayansa Daga Jam'iyyar ADC, majiyar ATP English ta sami wasu kwafin takardu na wasika da Malam Nasiru El-rufai ya aika ga Uwar jam'iyyar.

‎Wata majiya mai tushe ta bayyana cewa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, na iya janye goyon bayansa ga Jam’iyyar ADC.

‎A cewar majiyar, wannan na da alaƙa da zargin cewa jam’iyyar ta nuna halin ko-in-kula game da halin da El-Rufai ke ciki bayan da hukumomin tsaro s**a tsare shi.

‎Haka kuma, a jiya wata murya ta bazu a kafafen sada zumunta, wadda ake zargin ta ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna na ADC, Isah Ashiru Kudan, ce. A cikin muryar, an ji ana caccakar El-Rufai, inda aka ce ba mutumin kirki ba ne, tare da ikirarin cewa shiga ADC da ya yi saboda neman tikitin takara ne kawai, ba wai don goyon bayan El-Rufai ko siyasar da yake tafiya a kanta ba.

‎Sai dai, har zuwa lokacin wallafa wannan rahoto, ba a tabbatar da sahihancin muryar ba, kuma babu wata sanarwa a hukumance daga El-Rufai, Isah Ashiru Kudan ko shugabannin ADC da ta tabbatar da waɗannan zarge-zarge.

29/06/2026

Dokaji

28/06/2026

M.A 2027

DA DUMI-DUMI | Hukumar dake yaƙį da ma su aikata laifukan sąatar dukiyar al'umma (ICPC), ta sake gurfanar da tsohon gwam...
25/06/2026

DA DUMI-DUMI | Hukumar dake yaƙį da ma su aikata laifukan sąatar dukiyar al'umma (ICPC), ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufa'i da Jimi Lawal a gaban kotu, bisa zarg!n hąndame kuɗin kwangilar siye da aikin saka CCTV a birnin Kaduna naira Biliyan ₦8.68b

Da zan Aurar da 'yata, Naira dubu hamsin Buhari ya ba ni gudunmawa, Inji Buba Galadima
21/06/2026

Da zan Aurar da 'yata, Naira dubu hamsin Buhari ya ba ni gudunmawa, Inji Buba Galadima

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun!😭😭😭😭Allah yayi Rasuwa wa HE Arc Audu Sule Katagum,(Wazirin katagum) former Deputy Gove...
20/06/2026

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun!
😭😭😭😭

Allah yayi Rasuwa wa HE Arc Audu Sule Katagum,(Wazirin katagum) former Deputy Governor, Bauchi state, bayan jinya dayayi, Muna roƙon Ubangiji Allah yayi masa rahama yasa aljannatul Firdausi ce makomarsa Ameen!

Sponsored Allah ya tabbatar mana da nasaran Idris Yuguda Ameen
17/06/2026

Sponsored

Allah ya tabbatar mana da nasaran Idris Yuguda Ameen

Hoton Farin Ciki: Ƴar tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, na murnar kammala hidima wa ƙasa (NYSC) a Abuja​Matashiy...
16/06/2026

Hoton Farin Ciki: Ƴar tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, na murnar kammala hidima wa ƙasa (NYSC) a Abuja

​Matashiyar ta garzaya gida cikin alfahari inda ta gabatar da takardar shaidar kammala hidimar ga iyayenta, murnar cikar wannan gagarumin babi na rayuwarta.

Jaruma Fatima Abbas Hussaini saman doki.
15/06/2026

Jaruma Fatima Abbas Hussaini saman doki.

Mu Ma Al'ummar Arewa Za Mu Fito Mu Yi Zañğá-Zangʻà Ta Lumana Domin Nuna Rashin Jin Daɗinmu Kan Matsalar Tsaro Da Muke Fa...
13/06/2026

Mu Ma Al'ummar Arewa Za Mu Fito Mu Yi Zañğá-Zangʻà Ta Lumana Domin Nuna Rashin Jin Daɗinmu Kan Matsalar Tsaro Da Muke Fama Da Shi A Arewa, Inji Sadiq Sani Sadiq

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DANTA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share