Sheikh Abubakar Musa Giade

Sheikh Abubakar Musa Giade Islamic scholar
(1)

14/04/2026

Assalamu alaikum
Yau babu karatun Bulugul Maram da Malamin mu Mal. Abubakar Musa Giade yake gabatarwa a cikin Massallacin Teaching Hospital Azare sabo da wani uzuri sai wani satin in Sha Allah.

*MP3*Daga Wa'azin Local GovernmeMalami :-- Sheikh Abubakar Musa Giade Mai Katanada Don Gobe Kiyamahttps://sautulhikma.co...
14/04/2026

*MP3*
Daga Wa'azin Local Governme

Malami :-- Sheikh Abubakar Musa Giade

Mai Katanada Don Gobe Kiyama

https://sautulhikma.com/file/8584

WAJE:- Anguwar Tatari Ali kofar Gidan Dan iyan Azare

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

https://youtube.com/?si=3k-3ZiVhYYqO15l0

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

Ayi sauraro Lafiya

Jibwis Social Media
Katagum L.G.A

Mai Katanada Don Gobe Kiyama Wa'azin JIBWIS Katagum 10-04-2026 - MUHADARA

14/04/2026

Shuwagabannin Nijeriya

13/04/2026

KARATUN LITTAFIN

AKHDA'UL MUSALLIN
DARASI NA 030
TARE DA
SHEIKH ABUBAKAR MUSA GIADE
(HAFIZAHULLAH)

DAGA MASALLACIN UTHMAN IBN AFFAN MATSANGO BYE PASS AZARE

RANAR LITININ
25-10-1447
13-04-2026

Daga Cikin Masharratar Mutane Masu Maida Kabaruruka Masallaci Tare Da:--  Sheikh Abubakar Musa Giade https://youtu.be/JE...
12/04/2026

Daga Cikin Masharratar Mutane
Masu Maida Kabaruruka Masallaci

Tare Da:-- Sheikh Abubakar Musa Giade

https://youtu.be/JEvTNHGd92k?si=PNhv7PaLmXDoVN

Domin Samun Audio Ziyarci sautulhikma.com

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

12/04/2026

Wajen da Aka Shar'anta Yin Salla a Wajen By Sheikh Abubakar Musa Giade

11/04/2026

WEEKLY TAFSEER

SURATUL MUMINUN
DARASI NA 002

TARE DA
SHEIKH ABUBAKAR MUSA GIADE
(HAFIZAHULLAH)
DA ALARAMMA ISAH MUHAMMAD RABI'U

DAGA MASALLACIN MUHAMMADUL AMEEN ISLAMIC CENTRE BIDAWA AZARE,BAUCHI STATE.

RANAR ASABAR
23-10-1447
11-04-2026

10/04/2026

Kai Tsaye
Daga Wa'azin Local Governme

Malami Na Biyu Sheikh Abubakar Musa Giade

Alaramma:--

WAJE:- Anguwar Tatari Ali kofar Gidan Dan iyan Azare

Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇

https://youtube.com/?si=3k-3ZiVhYYqO15l0

Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.

Ayi sauraro Lafiya

Jibwis Social Media
Katagum L.G.A

10/04/2026
10/04/2026

KARATUN LITTAFIN

MANHAJUSSALIKIN
DARASI NA 174
TARE DA
SHEIKH ABUBAKAR MUSA GIADE
(HAFIZAHULLAH)

DAGA MASALLACIN TUNAWA DA MARIGAYI SHEIKH ABUBAKAR MAHMOUD GUMI AZARE

RANAR JUMA'A
22-10-1447
10-04-2026

Address

KASUWAR KAJI AZARE
Azare

Telephone

+2348036008555

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abubakar Musa Giade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Abubakar Musa Giade:

Share

Category