21/08/2025
Kai tsaye daga wajen gyaran inda magudanar Ruwa ta doshe na babbar Titin tsakanin Zagga zuwa Dakingari tare da shugaban ƙaramar hukumar mulki ta Bagudo Hon Aliyu Sambo Zagga Sarkin Yakin Zagga
DG Shuaibu Dan Marayan Zaki Zagga