Rigar yanci tv

Rigar yanci tv Yanci rigar kowa

Mambobin kungiyar tsofaffin sojojin Najeriya sun lashin takobin zaman dundundin a bakin ofishin domin kwatar hakkin su
06/01/2022

Mambobin kungiyar tsofaffin sojojin Najeriya sun lashin takobin zaman dundundin a bakin ofishin domin kwatar hakkin su

yan bindiga sun sake kai farmaki a kurami dake karamar hukumar Bakori jahar Katsina.A daren yau sun samu damar daukar ma...
05/09/2021

yan bindiga sun sake kai farmaki a kurami dake karamar hukumar Bakori jahar Katsina.
A daren yau sun samu damar daukar matar sa da dansa

Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga gidan dan majalisar Katsina, sun sace mata da dan sa Wasu’ yan bindiga da ba’a san ko su waye ba sun shiga garin Bakori a gidan dan majalisa d…

01/09/2021
Matakin yaki dah yan bindiga
31/08/2021

Matakin yaki dah yan bindiga

Return of the Legend !!!!!!! Welcome Home
30/08/2021

Return of the Legend !!!!!!! Welcome Home

Yan bindiga sun shiga Makarantar islamiyya sun debi dalibae
18/08/2021

Yan bindiga sun shiga Makarantar islamiyya sun debi dalibae

‘Yan bindiga sun shiga makarantar Islamiyya, sun sace dalibai da malamin su a Katsina Yan bindiga sun sace dalibai da dama da malami guda daya a makarantar Islamiyya da ke kauyen Sakkai a ka…

02/08/2021

Shugaban 'yan sandan Najeriya Usman Alƙali Baba ya ba da umarnin dakatar da Abba Kyari, mataimakin kwamishinan' yan sandan da hukumomin Amurka ke tuhuma kan zargin alaƙa da fitaccen dan damfara, Ramon Olorunwa Abbas, wanda aka fi sani da Hushpuppi.

Sufeto-Janar na Usman Alkali Baba ya ba da shawarar ga hukumar kula da ayyukan 'yan sanda a cikin wasikar da ya fitar a jiya 31 ga watan Yuli.

Shin aganin ku ya dace a dakatar dashi?

28/05/2021
Abaya tajama wasu dalibae kora ah jami'ar wudil
27/05/2021

Abaya tajama wasu dalibae kora ah jami'ar wudil

Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da dari ah jihar kogi
27/05/2021

Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da dari ah jihar kogi

18/05/2021
07/05/2021

Media/news company

07/05/2021

What man can do women can do even better!!!!!!!
Abun namiji ze yi mace zata iyah yin mafiyinshi

03/05/2021

Allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwa fa’fu annee.

O Allah, You are Forgiving and love forgiveness, so forgive me.

Yau za a yi Jana'izar sama da mutun hamsin da yan bindiga dadi s**a kashe a kauyen zamfaraRahoto daga BBC Hausa Nigeria
23/04/2021

Yau za a yi Jana'izar sama da mutun hamsin da yan bindiga dadi s**a kashe a kauyen zamfara
Rahoto daga BBC Hausa Nigeria

Nan gaba a yau ne za a yi jana'izar ƙarin wasu mutane da 'yan fashin daji s**a kashe jana'iza bayan wani mummunan artabun da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane

shugaban kasar chadi yah mutu yayin artabu da yan tawaye a filin yaki
21/04/2021

shugaban kasar chadi yah mutu yayin artabu da yan tawaye a filin yaki

Shugaban Chadi Idriss Deby Itno ya mutu sakamakon raunukan da ya ji wurin yaƙi.

https://bbc.in/3v3qinZ

Black life matters
21/04/2021

Black life matters

Address

Bakori

Telephone

+2348163583106

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rigar yanci tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rigar yanci tv:

Share