Uk Umar Abdullahi

Uk Umar Abdullahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Uk Umar Abdullahi, Digital creator, Barikin Ladi.

25/01/2025
16/06/2024

Alhamdulillah wannan shine khuduban IDI tare da malam Imam Abdullahi Abubakar masha Allah

02/12/2023

Yakamata Mata Sufara Daukar Dawainiyar Kansu A Zaman Aure, Cewar~ Sharif Almuhajir

Dr Sharif malami ne a Jami'ar Jihar Yobe ya fito ya bayya cewa a wannan zamanin da ake ciki yana ganin ya kamata malaman addini su fito su bayyanawa matasa da ƴan mata halascin auren ɗaukar ɗawainiya tunda sunnah ta yarda da shi, saboda a ganin sa yin haka zai rage abubuwa da dama. kuma hakan Zai baiwa mazaje da mata da yawa damar yin aure ba tare da zullumin wahalar rayuwar aure .

To masu karatu ya kuke ganin wannan Batu?

02/12/2023

Kotun Kolin Najeriya ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira har sai sabin da hali ya yi.

02/12/2023

Abdul Aminu, a father of three, usually wakes up as early as 4.30am to get prepared for the day’s job at Singer market where he works as goods uploader popularly known in Hausa as ‘Dan Dako’. Howev…

02/12/2023

Masu zanga-zanga sun mamaye titunan Kano domin sake nuna rashin dadinsu kan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan gwamnan jihar.

02/12/2023

One of the best sayings of Charlie Munger:

I think a life properly lived is just learn, learn, learn all the time."

02/12/2023

Wata Matashiya Ta Karɓi Addinin Musulunci A Babban Masallacin Mangu A Jihar Filato A Jiya Juma'a Yayin Gabatar Da Huɗuba

Wane fata kuke mata?

Address

Barikin Ladi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uk Umar Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share