Bala wunti podcast

Bala wunti podcast 🎙️ Bala Wunti Podcast
Real Stories • Real People • Real Conversations
🎧 Conversations that inspire, educate & connect.
✨ One voice. Many stories.

BW Podcast
10/08/2026

BW Podcast

BW Podcast 💯 powered By Larabeey
10/08/2026

BW Podcast 💯 powered By Larabeey

Wannan itace Hajiya Binta Dada.🧕-Mijinta ya taɓa zama Minista (Musa Yar'Adua).-Ɗanta ya zama Mataimakin Shugaban Ƙasa (S...
19/04/2026

Wannan itace Hajiya Binta Dada.🧕

-Mijinta ya taɓa zama Minista (Musa Yar'Adua).
-Ɗanta ya zama Mataimakin Shugaban Ƙasa (Shehu Musa Yar'Adua).
-Ɗanta ya zama Gwamna (Umaru Musa Yar'Adua).
-Jikanta ya zama Minista (Murtala Yar'Adua).
-Ɗanta ya zama Sanata (Abdulaziz Yar'Adua).
-Ɗanta ya zama Shugaban Ƙasa (Umaru Musa Yar'Adua).
-Jikokinta mata uku sun zama First Ladies a jihohin Arewa daban-daban.
-Allah ya sa iyayenmu su ga amfanin wahalar da s**a yi a kanmu, mu ma haka, da izinin Allah 🤲✨

Ko Kungame Waye Wannan Comedian Ne A Jahar Bauchi Tin Da Dadewa Akwai Swags Ragadisko Comedian
06/04/2026

Ko Kungame Waye Wannan Comedian Ne A Jahar Bauchi Tin Da Dadewa Akwai Swags

Ragadisko Comedian

Big thanks to Maman Haidar, MC Madaki, Anice Mb, Ibrahim Muhammad, Maman Ramlat Maman Shukura, Musa Hussaini Mikailu, Ha...
25/03/2026

Big thanks to Maman Haidar, MC Madaki, Anice Mb, Ibrahim Muhammad, Maman Ramlat Maman Shukura, Musa Hussaini Mikailu, Hassan Last Born

for all your support! Congrats for being top fans on a streak 🔥!

16/03/2026
Ƴan Bauchi dun Allah wannan bishiyar kukan ita ma ta tarihi ne da baza a cire ta ba?
15/03/2026

Ƴan Bauchi dun Allah wannan bishiyar kukan ita ma ta tarihi ne da baza a cire ta ba?




🎉 Facebook recognized me for starting engaging conversations and producing inspiring content among my audience and peers...
11/03/2026

🎉 Facebook recognized me for starting engaging conversations and producing inspiring content among my audience and peers!

Address

Bauchi

Telephone

+2347066000806

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bala wunti podcast posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bala wunti podcast:

Shortcuts

Share