29/09/2025
Wannan shine Halin da Makaranta Sa'adu zungur take ciki a yanzu haka anan cikin garin Bauchi Babu kujeru Babu window πͺ Babu wuta kai hatta marker da da'ayi rubutu domin koyar da yaran talawa Babu sai malamai sun saya shin commissioner ilimi na jihar Bauchi tasani?