Mr Giade

Mr Giade M͎R͎. I͎B͎R͎A͎H͎I͎M͎ A͎B͎U͎B͎A͎K͎A͎R͎ G͎I͎A͎D͎E͎💪

happy maulud 💯
25/08/2026

happy maulud 💯

09/09/2025
Nigerians have criticised the Federal Government for rewarding the winner of the 2025 TeenEagle Global Finals Competitio...
31/08/2025

Nigerians have criticised the Federal Government for rewarding the winner of the 2025 TeenEagle Global Finals Competition, Nafisa Abdullahi Aminu, with just N200,000.

NIGERIA BA ZATA GAJI DA ABUN KUNYA BA'

29/08/2025

*"Juma'a Mubarak! Allah ya amsa ibadunmu, ya kara mana lafiya da zaman lafiya, ya albarkaci rayuwarmu da iyalanmu.

Kotu ta umarci a yanka wani Zakara a KanoKotun Majistiri da ke gidan Murtala a Kano ta umarci wani mutum Isyaku Shu'aibu...
04/04/2023

Kotu ta umarci a yanka wani Zakara a Kano

Kotun Majistiri da ke gidan Murtala a Kano ta umarci wani mutum Isyaku Shu'aibu da ke unguwar Ja'en ya yanka Zakaransa.

Maƙocinsa Malam Yusuf Muhammad Ja'en ne ya shigar da ƙara Kotun kan cewa Zakaran yana shiga haƙƙinsa ta hanyar hana shi barci da yawan Cara.

Amma koda aka karantowa wanda ake ƙara ya ce, gaskiya ne Zakaran na yawan yin Cara kuma zai yanka shi ne a bikin "Good Friday" don haka ya roƙi Kotun da ta sahale masa zuwa ranar.

Mai shari'a Halima Wali ta amince inda ta umarci ya killace Zakaran kuma ya yanka shi a Jumu'a mai zuwa wato ranar "Good Friday" ɗin.

Sheikh Ɗahiru Bauchi Zai Buɗe Tafsirin Azumin Ramadan Na Bana A Kaduna.  Shahararren Malami  Addinin Musulunci Sheikh Ɗa...
21/03/2023

Sheikh Ɗahiru Bauchi Zai Buɗe Tafsirin Azumin Ramadan Na Bana A Kaduna.

Shahararren Malami Addinin Musulunci Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, Yana farin cikin gayyatar Yan'uwa Musulmi Zuwa Buɗe Tafsirin Alqur'ani Mai Girma, Wanda Sheikh yake gabatar wa duk shekara Insha Allahu za'ayi Na Bana kamar haka:- Rana:- LAHADI 19-03-2023

Lokaci: karfe 4:00 na yamma
Wuri:- Masallacin Juma'a Na T/Wada Kaduna

Sanarwa daga:- Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi (Chairman Sheikh Dahiru Usman Bauchi Foundation)
Ibrahim Abubakar Giade
Mr Giade
Mustapha Topnine FANS

19/03/2023

Jami'an tsaro sun harba tiyagas a karamar hukumar Dala kowa ya tsere. K'ura na lafawa s**a ga agents na NNPP rungume da akwatunansu. Wani Dan sanda ya ce an gaisheku mayu! 😅😁🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Abba is coming In sha Allah

~Copied ~

15/03/2023

*Wani Mutum ne yayi addua yace in Allah ya yarda a makkah zai rasu idan yaje aikin hajj*.

*Rufe bakinsa keda wuya aka kirashi a waya aka fada masa wani a Danginsu ya biya masa hajji*.

*Yanzu dai zancen da nake muku mutumin nan ya tubure fafur yace ba inda zashi*.🤣🤣🤣

08/03/2023

Don Girman Allah iyayen Amare ku rage tsima ga yaranku idan za suyi Aure.

Wlh yanzu yawanci Maza ba lafiyace da mu ba, kullum idan muka tashi da Asuba bama samun komawa barci sai 12 na dare, gabaɗdaya rana akan mu take arewa, bama cin abun da zai gina mana jiki, domin ta yadda za a yi aƙqoshi ake ba ta cin kayan gina jiki ba... Ba ma samun lokacin motsa jiki kasuwa ke cinye lokacin...

Idan lokacin Auren mu yayi, ba ma samun sukuni sai bayan biki... Amma saboda rashin adalci na iyaye mata sai suje su jiqa yarinyarsu da magunguna tazo ta addabi ɗdan mutane😢... Motsi kadan tace ya tashi ya kashe Arna 70... Bawan Allah tun yana iya kashe Arna 70 cikin jindadi har ya dawo baya iya kashe ko guda 5, wani ma jini ke b***e masa😭😭.
ko ba magani mace tafi arfin namiji, ballantana an haɗmata da kazar amarci, an bata ruwan magarya tayi tsarki, an bata maganin-manne mata tasha... Ba za'a dade ba kaga dan mutane bayan biki yana ramewa sai uban ƙqaton kai kamar buhun gyada, daga baya ana maganar ya kasa ko kuma yarinya ta nemi zuwa gida ko kuma a nemi manya su shiga tsakani.

Ku rinqa kawo mana su yadda Allah yayi su, idan yaso ku basu Filayajin da Capinol su sha ya wadatar, su lemu ayaba, abarba da su Cocumber dade sauransu sun wadatar. Idan ba ku dauki shawarata ba nan gaba wajen kashe Arna abun zai juye Arna su kashe musulmin Allah.

Allah ya kyauta.🙄

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr Giade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mr Giade:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed media company?

Share