TUJI MEDIA LTD

TUJI MEDIA LTD MAHADAR AL'UMMAH

TUJI MEDIA LIMITED
10/10/2026

TUJI MEDIA LIMITED

Allah ya qara Lafiya da nisan kwana
25/09/2026

Allah ya qara Lafiya da nisan kwana

A wannan asabar inne Qungiyan North East community Advancement initiative (NECAI) ta Qaddamar da excon ta na qananan huk...
13/09/2026

A wannan asabar inne Qungiyan North East community Advancement initiative (NECAI) ta Qaddamar da excon ta na qananan hukumomi 21 a jahar Adamawa state wannan taron yasama halattan manyan yan siyasa daga jahohi da dama shuwa gabannin Renewed Hope na jahar Adamawa wakilin dan takaran gwamna na jahar Adamawa shugaban Qungiyan Arewa maso gabas Hon. Aminu Lawal Tuji da jiga jigan Qungiyan amatakin arewa maso gabas baki daya duk sun sama halattan wannan taron

30/08/2026
Qungiyan North East community Advancement initiative (NECAI) ta gudanar da babban taronta na shekara datakeyi ayayin wan...
30/08/2026

Qungiyan North East community Advancement initiative (NECAI) ta gudanar da babban taronta na shekara datakeyi ayayin wannan taron an rantsar da shuwaga bannin wannan Qungiyan amatakin jahar Bauchi da qananan hukumomi guda ashirin 20 Local government coordinators da saka tarorinsu

wannan taron ya gudana ne a dakin taro na gandun dajin yankari taron yasama halattan baqi daga jahohi dadama da qananan hukumomi daban daban

SAKON TAYA MURNAA MADADIN YUGUDA ASSOCIATESMuna mika sakon taya murna ta musamman ga Dr. Aminu Gwandu bisa nadin da aka ...
28/08/2026

SAKON TAYA MURNA

A MADADIN YUGUDA ASSOCIATES

Muna mika sakon taya murna ta musamman ga Dr. Aminu Gwandu bisa nadin da aka yi masa a matsayin Special Adviser on Civil Society Organisations, Non-Governmental Organisations & Support Groups na North East Renewed Hope Initiative.

Wannan nadin ya nuna amana da kwarewa, tare da nuna irin gudunmawar da kuke bayarwa wajen ci gaban al’umma.

Muna yi muku fatan alheri da nasara a wannan sabon nauyi da aka dora muka. Allah Ya ba ku hikima, basira da ikon sauke nauyin da aka dora kaka cikin nasara.

kai tsaye daga sir Abubaka tafawa Balewa stadium
24/08/2026

kai tsaye daga sir Abubaka tafawa Balewa stadium

ANNADA HON. UBA AHMAD NANA A MATSAYIN MAI KULA DA KUNGIYOYIN DA SUKE KARKASHIN JAM'IYAR APC NA AREWA MASO GABASHIN NAJER...
23/08/2026

ANNADA HON. UBA AHMAD NANA A MATSAYIN MAI KULA DA KUNGIYOYIN DA SUKE KARKASHIN JAM'IYAR APC NA AREWA MASO GABASHIN NAJERIYA

Ina ɗalibban lafiya?Tambaya: Meyasa ake cika safar hannu da ruwa a ɗora hannun marar lafiya ko ƙafar sa, musamman marar ...
23/08/2026

Ina ɗalibban lafiya?

Tambaya:

Meyasa ake cika safar hannu da ruwa a ɗora hannun marar lafiya ko ƙafar sa, musamman marar lafiyan dake "Unconscious" wanda baya acikin hayyacinsa ko marar lafiyan dake fama da shanyewar ɓaren jiki?

Da dumi Dumi H.E Mal İsa Yuguda tsohon Gwamnan Jahar Bauchi kuma Shugaban Renewed Hope Innitiative na Shiyyar arewa maso...
23/08/2026

Da dumi Dumi
H.E Mal İsa Yuguda tsohon Gwamnan Jahar Bauchi kuma Shugaban Renewed Hope Innitiative na Shiyyar arewa maso gabas (North East) yanada masu taimakamashi akan harkokin yakin neman zabe, dakuma tallata manufofin RENEWED HOPE dakuma nemarma Jamiyyar APC nasara a zaben 2027 a shiyyar arewa maso gabas.

1. Salisu Ahmad Barau S.A Media and Communication
2. Dr Aminu Gwandu S.A Civil Society Organization and support groups.

Suduka wayanan mutane sunatare da Mal Isa Yuguda tin yana Gwamanan Jahar Bauchi har izuwa yanzun

Allah yasanya Alkhairi amin.
Congratulations

Credit Mal Abdul Danja
P.A to Mal Isa Yuguda Pro Chencellor NOUN, Coordinator Renewed Innitiative North East.

Address

Bauchi
740001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TUJI MEDIA LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to TUJI MEDIA LTD:

Shortcuts

Share