Dr. Yakubu Political Awareness Movement

Dr. Yakubu Political Awareness Movement Motto: Political Enlightenment & Awareness for Better Governance.

Vision: A politically vibrant, educated, and actively engaged electorate in Bauchi
State driving sustainable democratic growth.

22/10/2024
TALLA: Ga Mai Buƙatar Original Zuma Na Magani Ko Sari Akwai Available, Babu Mis Acikin Ta, A Duk Inda kuke Buƙata Za'a I...
22/10/2024

TALLA: Ga Mai Buƙatar Original Zuma Na Magani Ko Sari Akwai Available, Babu Mis Acikin Ta, A Duk Inda kuke Buƙata Za'a Iya Tura Muku Kai Tsaye.

Mai Buƙata Zai Iya Tun Tubar Wannan Number 08026916863

Some project of GBM of bauchi state
09/10/2024

Some project of GBM of bauchi state

31/05/2023





























Tsokaci kadan akan Gwamnan talakawa Senata Bala Muhammad Kauran Bauchi.Wato a ganina lokaci yawuce Wanda wai sae angayam...
16/03/2023

Tsokaci kadan akan Gwamnan talakawa Senata Bala Muhammad Kauran Bauchi.
Wato a ganina lokaci yawuce Wanda wai sae angayama talakawan jihar bauchi mai sonsu. Ko shakka babu idan mukayi dubi da wadanda suke adawa da maigirma gwamna munriga da munsan cewa Abu ney Wanda yaqunshi son zuciya, butulci, hassada da rashin qaunan talakawan jihar bauchi. Idan mukayi waiwaiye muka duba baya lokacin da maigirma Sen Bala Muhammad yaxo a matsayin Gwamnan jihar nan da kuma ynxu dubi da Abubuwan Alkhairi da yayi kuma kowa ya shaida dankuwa kowa yasani cewa rabon da ayi gwamna Irin Kaura tun lokacin Mu'azu in zamu fadawa kanmu gaskiya. Kuma adawa da Kaura a daedae wannan lokacin sae dae ayita saboda rashin godiyan Allah. Amma bawai Dan gazawarsa ba. idan mukayi laakari da gwamnonin da s**a shude.
Yanxu Mu yarage mana mubi ra'ayinmu muzabi Wanda yake son mu.
Ko kuma mubi raayin wasu masu ikirarin cewa sune garin bauchi Dan zaban Wanda suke so.
Allah yanason masu godiya ba masu butulci ba. Sakamakon Butulci baya zuwa da daaadi.
In muka godewa Allah sae Allah yaqaramana.
Muna roqon Allah yasa Kauran Bauchi shine Mafi Alkhairi a wannan zabe da zaayi kamar ynda ya kasance Alkhairi a zabenshi da mukayi da farko. Ameen Ya Rabbi Allah.
*A.M Hussain*

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar MukhtarLABARI DAGA BAUCHILabari Daga BauchiAmira Ahmad BauchiKAURAN BAUCHI PROJEC...
12/05/2022

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
LABARI DAGA BAUCHI
Labari Daga Bauchi
Amira Ahmad Bauchi
KAURAN BAUCHI PROJECTS

Ko Kun San Cewa Janar Yahaya Farouk Dan Asalin Jihar Sokoto Ne?Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojin Kasan Nijeriya Manjo Ja...
27/05/2021

Ko Kun San Cewa Janar Yahaya Farouk Dan Asalin Jihar Sokoto Ne?

Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojin Kasan Nijeriya Manjo Janar Farouk Yahaya
..ku karanta takaitaccen tarihinsa

Daga Comr Abba Sani Pantami

An haifi Manjo Janar Farouk Yahaya a garin Sifawa na karamar hukumar Bodinga da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya a shekarar 1966.

Ya shiga aikin soja a 1985 a matsayin dan aji na 37 inda ya kammala karatun soji a ranar 22 ga watan Satumba na 1990.

Ya samu karin girma a rundunar soji kamar haka:

Laftana - ranar 27 ga Satumba 1990

Kyaftin - ranar 27 ga watan Satumba 1994

Manjo - ranar 27 ga watan Satumba 1998.

Laftanar Kanar - ranar 27 ga watan Satumba 2003.

Kanar - ranar 27 ga watan Satumba 2008

Birgediya Janar - ranar 27 ga watan Satumba 2013

Manjo Janar - ranar 27 ga watan Satumba 2017.

Sabon babban hafsan sojin kasan na Najeriya ya yi karatun digirinsa na farko a fannin Tarihi sannan ya yi digiri na biyu wato Masters a kan harkokin siyasar kasashen duniya da difilomasiyya.

Ya rike mukamai daban-daban ciki har da mataimakin sakataren rundunar soji da kuma sakataren na rundunar soji a hedikwatar sojin kasa.

Mukamin da ya rike na karshe kafin naɗin nasa shi na jagorantar yaƙi da Boko Haram karkashin rundunar Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya.

Ya taɓa riƙe muƙamin kwamandan rundunar sojin kasa ta matakin farko wato General Officer Commanding (GOC) 1 Division.

Kafin nadinsa a mukamin General Officer Commanding 1 Division, Manjo Janar Yahaya ya jagoranci runduna ta 4 da ke hedikwatar rundunar sojin Najeriya.

Kazalika ya rike mukamin Kwamandan rundunar Lafiya Dole da ke Maiduguri, a jihar Borno.

A shekarar 2019, Manjo Janar Farouk Yahaya ya jagoranci rundunar Operation CLEAN SWEEP wadda ta fatattaki 'yan bindigar da ke dajin Kuduru a Birnin Gwari na jihar Kaduna.

Address

Railway Road Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Yakubu Political Awareness Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share