Sheikh Balarabe Isah Bauchi

Sheikh Balarabe Isah Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Balarabe Isah Bauchi, Media, Bauchi.

04/06/2025

Bayani dangane da zaman mina wato yaumul tarwiyah rana ta 08 kenan, da kuma bayani a taqaice na Gobe Arfah tareda Sheikh Balarabe Isah Bauchi Allah jaa kwana ya qara lafiya.

16/05/2025

Bayani Akan Aikin Hajji..
Tareda Mal. Yusuf Muhammad
, Sheikh Balarabe Isah Bauchi

Saƙon Barka da Sallah Daga Zawiyyar  )Yau Lahadi, 30 ga Maris, ita ce rana ta farko a watan Shawwal 1446H. Muna roƙon Al...
30/03/2025

Saƙon Barka da Sallah Daga Zawiyyar )

Yau Lahadi, 30 ga Maris, ita ce rana ta farko a watan Shawwal 1446H. Muna roƙon Allah (ﷻ) ya kawo mana wannan wata da aminci, imani, salama, da dacewa da abin da yake so.

Ko da yake muna cikin kewa da tafiyar Ramadan, dole ne mu yi ƙoƙari mu ci gaba da kyawawan ayyukan da muka saba, kamar azumin kwana shida na Shawwal da kuma kafa manufofin ibada bayan Ramadan.

Muna roƙon Allah (ﷻ) ya karɓi addu’o’inmu, azuminmu, da dukkan ibadunmu a cikin watan Ramadan. Ya Allah, ka gafarta mana kura-kurayenmu, ka cika mana da shiriya, ka ƙarfafa mu kan bin tafarkin da Kake so, ka albarkaci mu da iyalanmu.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
Eid Mubarak, Allah ya sa mu yi bikin Sallah lafiya da albarka.

In sha Allah Ranar Juma'a..Sheikh Balarabe Isah zai rufe TafseerBayan  sallan Juma'a # Juma'at Mousqe Madina Quarters Ba...
25/03/2025

In sha Allah Ranar Juma'a..
Sheikh Balarabe Isah zai rufe Tafseer
Bayan sallan Juma'a
# Juma'at Mousqe Madina Quarters Bauchi

In sha AllahSaura kwana 3 arufe Tafseer Allah karawa Mal. Lafiya da rufin asiri duniya da Lahira
25/03/2025

In sha Allah
Saura kwana 3 arufe Tafseer
Allah karawa Mal. Lafiya da rufin asiri duniya da Lahira

لا يحب أن تقول كل ما تعرف..ولكن يجب أن تعرف كل ما تقول.
11/03/2025

لا يحب أن تقول كل ما تعرف..
ولكن يجب أن تعرف كل ما تقول.

07/03/2025

Kyauta Siface daga cikin sifofin Sayydina Ali bn Abi dalib R.A

Address

Bauchi

Telephone

+2348146670395

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Balarabe Isah Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Balarabe Isah Bauchi:

Share

Category