Tambayar Yau Mafitar Gobe

Call Directions Website

Tambayar Yau Mafitar Gobe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tambayar Yau Mafitar Gobe, Media/News Company, Dambam, Bauchi.

02/05/2026
02/05/2026

MAGOYA BAYAN HON. IBRAHIM MAKAMA MISAU SUN JADDADA GOYON BAYANSU GA TAFIYAR SEN. SHEHU BUBA UMAR

Magoya Bayan Dan Takarar Kujerar Sanatan Bauchi Ta Tsakiya Hon. Ibrahim Makama Misau Sun Aminta Suyi Tafiyar Sen Shehu Buba Umar A Matsayin Dan Takarar Kujerar Gobnan Jahar Bauchi

Sun Bayyana Hakan Ne Yau 02/05/2026 A Garin Misau, Yayin Da Hon. Ibrahim Makaman Ya Gabatar Musu Da Foam Din Daya Saya Na Takarar Sanatan Bauchi Ta Tsakiya

Magoya Bayan Nasa Sun Yanke Wannan Hukuncin Ne Biyo Bayan Fasa Takara Da Ministern Lafiya Prof. Ali Pate Yayi

Taron Ya Gudana Ne Karkashin Jagorancin Hon. Ibrahim Makama Da Dattawan Jam'iyar APC da Kuma sauran magoya bayan sa.

ALHAMDULILLAH !Cikin Yardar Ubangiji Da Amincewar Sa Yau Hon. Ibrahim Makama Misau Ya Yanki Form Dinsa Na Tsayawa Takara...
29/04/2026

ALHAMDULILLAH !

Cikin Yardar Ubangiji Da Amincewar Sa Yau Hon. Ibrahim Makama Misau Ya Yanki Form Dinsa Na Tsayawa Takarar Kujerar Sanatan Bauchi Ta Tsakiya.

Muna Yiwa Allah Godiya Daya Nuna Mana Wannan Lokacin Muna Cikin Masu Rai Da Koshin Lafiya.

Hakika Al'ummar Bauchi Central Lokaci Yayi Da Za Suga Chanji A Yanayin Wakilcin Su A Majalisar Dattawa.

Hon. Ibrahim Makama Matashin Dattijo Ne Da Yake Shiga Cikin Hidimar Matasa Da Dattawa A Ko Wanne Lokaci.

Yayi Dan Majalisar Tarayya Sau Biyu A Mazabar Misau/Dambam Federal Constituency, Shiyasa Muke Da Tabbacin Idan Yaje Majalisar Dattawa Bazai Zama Bakon Zuwa Ba.

Majalisar Dattawa Waje Ne Da Akeson Ku Tura Haziki Jajirtacce Marar Tsoro Mai Ilimi Da Mu'amalat.

Hon. Ibrahim Makama Muna Tayaka Murna Tare Dayi Maka Fatan Alkhairi, Ubangiji Yasa Ka Sayi Wannan Foam Din A Sa'a, Ubangiji Ya Tabbatar Maka Da Kujerar Sanatan Bauchi Central 2027.

Ubangiji Ya Karfafi Jam'iyar Mu Ta APC
Ubangiji Ya Karfafi Bauchi Central Zone.

DAGA....
HON. YUSUF INUWA
(MAHA NA HON. IBRAHIM MAKAMA
08062114654 /08035194173)
fans

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Auwal Sulaiman, Ahmad Shehu Aliyu, Malam...
24/02/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Auwal Sulaiman, Ahmad Shehu Aliyu, Malam Bappayo, Zakariya Ishaq

Address

Dambam
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tambayar Yau Mafitar Gobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share