Delegate Hausa

Delegate Hausa 24/7 News

Rarara kenan a zauren majalisar wakilai yayin da ya jagoranci babbar tawaga ta yan Kannywood domin nuna goyon baya ga sh...
12/06/2026

Rarara kenan a zauren majalisar wakilai yayin da ya jagoranci babbar tawaga ta yan Kannywood domin nuna goyon baya ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu

Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa zai gabatar da kudirin wa’adin shekara 6 ba tazarce ga shugaban kasa da gwamno...
11/06/2026

Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa zai gabatar da kudirin wa’adin shekara 6 ba tazarce ga shugaban kasa da gwamnoni - Karanta rahoton a sashen sharhi.

11/06/2026

A shirye muke mu yi bayanin duk ayyukanmu gaban Majalisar Dattawa- Dr Bala Wunti

Dr. Bala Wunti ya bayyana a gaban Kwamitin Kula da Asusun Jama'a (Public Accounts Committee) na Majalisar Dattawa domin amsa tambayoyi kan zargin da ya shafi tiriliyan N210.

Yayin zaman, Wunti ya jaddada cewa su ma'aikatan gwamnati ne da ke shirye su ɗauki alhakin ayyukansu, yana mai cewa za su ci gaba da kasancewa masu amsa tambayoyi kan duk abin da s**a gudanar a matsayinsu na jami'an gwamnati.

TIRKASHI: An Hangi Sarkin Kano Muhammadu Sunusi, Khalifan Tijjaniya, Ya Rungume Fitacciyar Mawakiyar AmurkaMai Martaba S...
11/06/2026

TIRKASHI: An Hangi Sarkin Kano Muhammadu Sunusi, Khalifan Tijjaniya, Ya Rungume Fitacciyar Mawakiyar Amurka

Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya karɓi bakuncin fitacciyar mawakiyar Amurka, Omyeka, a fadarsa da ke Kano.

Ziyarar ta jawo hankalin jama'a bayan hotuna da bidiyoyi sun nuna yadda mawaƙiyar ta gana da Sarkin, lamarin da ya haifar da ce-ce-ku-ce da mabambantan ra'ayoyi a kafafen sada zumunta.

Rahotanni sun ce ganawar ta gudana cikin girmamawa, inda aka tattauna batutuwan da s**a shafi al'adu da haɗin kan al'umma.

Babban Kwamandan Hukumar Hisbah na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya yi gargaɗin cewa babu tsaki tsakanin maso...
11/06/2026

Babban Kwamandan Hukumar Hisbah na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya yi gargaɗin cewa babu tsaki tsakanin masoyan da gwamnati ta shirya yi wa auren gata sai da sahalewar hukumar.

KWANKWASO: Mashiririci ne kadai ze yadda da batun wai tinubu muke yiwa aikiBayan kwashe lokaci me tsawo, Tsohon gwamnan ...
21/05/2026

KWANKWASO: Mashiririci ne kadai ze yadda da batun wai tinubu muke yiwa aiki

Bayan kwashe lokaci me tsawo, Tsohon gwamnan jihar kano kuma Tsohon sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya mutants zargin da ake masa Na yiwa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu aiki a fakaice. Kwankwaso ya bayyana cewa mashiririci ne kadai ze amince da farfagandar da wasu mutane ke yadawa inda ya Kara da cewa ci gaban kasa Najeriya shine a gaban su ba wai son Kai da kuma son Gina kan Su ba.

Delegate Hausa 🌍

APC TA HANA SHEHU BUBA TIKITIN TAKARA SABODA ZARGIN TA’ADDANCIMutane 7 ne ake sa ran za su shiga zaben fidda Gwani a Jih...
21/05/2026

APC TA HANA SHEHU BUBA TIKITIN TAKARA SABODA ZARGIN TA’ADDANCI

Mutane 7 ne ake sa ran za su shiga zaben fidda Gwani a Jihar Bauchi karkashin jam’iyyar APC. Cikin wadanda aka tantance sun hada da Tsohon ministan harkokin waje Tuggar, Bala Wunti, M.A Abubakar da kuma Sauran Mutum Hudu. Sai Dai Jam’iyya Ta ki amincewa da tantance Sanata Shehu Buba saboda Zargin hannu a cikin lamuran ta’addanci a kasa. Tuni Buba ya fitar da takarar janye takarar sa inda yake bayyanawa duniya cewa yayi haka ne bisa tunanin cewa jam’iyya ba za ta musu adalci ba a zaben fidda Gwani.

Delegate Hausa 🌍

Me yake shirin faruwa a Bauchi?🧐
18/08/2025

Me yake shirin faruwa a Bauchi?🧐

Shugabannin siyasa ne ke hura wutar fadan daba a Kano.Abba Hikima
16/08/2025

Shugabannin siyasa ne ke hura wutar fadan daba a Kano.
Abba Hikima

YANZU-YANZU: Muna kira ga Hukumar zaɓe INEC ta soke zaɓen cike gurbi saboda tashin hankali domin muna so Ayi mana Adalci...
16/08/2025

YANZU-YANZU: Muna kira ga Hukumar zaɓe INEC ta soke zaɓen cike gurbi saboda tashin hankali domin muna so Ayi mana Adalci -Jam'iyyar APC

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ta soke zaɓen cike gurbi na mazabar Shanono/Bagwai da kuma sak**akon zaɓen na mazabar Ghari a Jihar Kano, saboda tashin hankali da s**a barke a wuraren zaɓe. APC ta bayyana cewa an k**a fiye da 'yan fashin Zaɓe sama da 200 a wasu wurare yayin gudanar da zaɓen .

A cikin wata sanarwa da Felix Morka, Sakataren yada labarai na ƙasa na jam’iyyar APC ya sanya wa hannu, APC ta ce rahotanni da s**a zo da tabbas daga yankunan Shanono, Bagwai da Ghari sun nuna cewa tsarin zaɓen ya lalace saboda ‘yan fashi sun tursasa masu jefa ƙuri’a su gudu daga wuraren zaɓe, kuma jami’an tsaro sun gagara tsayawa da zaɓen .

Jam’iyyar ta ƙara da cewa “ci gaba da gudanar da zaɓen a cikin rukuni-rukuni na tashin hankali da tsangwamar masu kada ƙuri’a zai sabawa ka’idojin zaɓe na gaskiya, adalci da zaman lafiya, kuma zai kafa mummunar alama ga makomar dimokuradiyya a ƙasar mu” .

Shugaban Jam'iyyar APC na jihar Kano dai Abdullahi Abbas Yayi kalamai kausasa kafin ranar zaɓen lamarin da ya jawo cece kuce tsakanin al'ummar ƙasa

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Delegate Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share