
14/02/2025
Da Ćuminsa đ¸
Sanatan Bauchi ta kudu Sanata Shehu Buba shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin tsaro da leken asiri na kasa tare da dan majalisan tarayya mai wakiltan Alkaleri da Kirfi Hon. Kabiru Yusuf Alhaji, dan majalisan tarayya mai wakiltan Karaman hukuman toro Hon. Ismail Dabo, Jagora Comrade Sabo Muhammad da sauran yan tawaga sun taho daga jirgin saman Dr Nnamzi Azikiwe International Airport Abuja zuwa Bauchi yau Jummaâa 14 ga Fabrairu 2025.