25/02/2023
https://youtu.be/wzp9mgBpvZw
Tirƙashi: Akwai Matsala, haka Ustaz ya faɗawa Malam Ningi, ko me yayi zafi?...
IN ANA DARA...
Wai me Chakis ya rubutawa Aliya a cikin wasiƙar nan ne?
Ashe duk cika bakin Khalifa yana cewa bazai bar wajen ba... Za ku ga abin kunyar da yayi da yaje hira a karo na farko😀
Wannan dama wasunsu duka za ku samu a cikin wannan shirin namu na MADUBIN RAYUWA EPISODE 7 wanda yake cike da faɗakarwa, tunatarwa da wa'aztarwa. Zaku iya samun mu a Youtube a adireshenmu na BAUCHI TV.
-Saifullah Ningi
07062954769
Kayataccen shiri mai cike da nishaɗantarwa cikin salo na fadakarwa ...