Mahmoud Ibrahim Jama'are

Mahmoud Ibrahim Jama'are Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mahmoud Ibrahim Jama'are, Digital creator, Kofar Yamma Jama'are Sambolai Road No 6, Bauchi.

✊. Amin Gaishe Ka Prof. Zubairu Abubakar Madaki. Yayin Da Babban Malamin Addinin Muslunci Yake Mika Gaisuwar Ban Girma, ...
16/05/2025

✊. Amin Gaishe Ka Prof. Zubairu Abubakar Madaki.

Yayin Da Babban Malamin Addinin Muslunci Yake Mika Gaisuwar Ban Girma, Kafin Tashin Zuwa Kasa Mai Tsarki Da Safiyar Ranar Juma'a 16-05-2025.

Madallah inji Sarki Yace San Barka.

Mai Girma Jarman Jama'are Hakimin Gundumar Kasar Dogon Jeji ALH. Ahmad Sarki Jarma Jama'are Fatan Ana Cikin Koshin Lafiy...
15/05/2025

Mai Girma Jarman Jama'are Hakimin Gundumar Kasar Dogon Jeji

ALH. Ahmad Sarki Jarma Jama'are

Fatan Ana Cikin Koshin Lafiya Tareda Daukacin Iyalan Gidan Ka, Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka Yasa Agama Lafiya.

Mai Martaba Sarkin Jama'are HRH Alhaji Nuhu Ahmad Wabi,mni 2025 Bauchi State Amirul Hajj.
29/04/2025

Mai Martaba Sarkin Jama'are HRH Alhaji Nuhu Ahmad Wabi,mni

2025 Bauchi State Amirul Hajj.

Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh. Yau 21,04,2025 Allah yakaddara a hukumance Mai martaba sarkin jama'are Alhaji,Nuhu Ahmad wab...
21/04/2025

Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh. Yau 21,04,2025 Allah yakaddara a hukumance Mai martaba sarkin jama'are Alhaji,Nuhu Ahmad wabi MNI yazama Amirul Hajj Na jihar Bauchi na 2025 wadda Mai Girma gwamnan jihar Bauchi Dr.Bala Abdulkadir Muhammad kauran Bauchi yanadashi.
Mai martaba sarkin jama'are yakarbi shedar k**a aiki ne bayan takarda da chairman board na Hajj affairs chiroman Bauchi Hakimin Bauchi tare da Secretary Na Hajj affairs da Alhaji Shehu wadaji S.A Hajj affairs sakakawo wannan takarda , sannan sunsamu Rakiyar Mai Girma executive chairman jama'are LGA Hon Inuwa Moisha , Bashir Abbas Rio Amirul Hajj da Deputy Amirul Hajj Garba Beguwa Jama'are.

Marigayi Mai Martaba Sarkin Jama'are HRH Alhaji Dr Ahmadu Muhammadu Wabi Na III OON, Yayin Da Marigayi Shamakin Jama'are...
16/04/2025

Marigayi Mai Martaba Sarkin Jama'are HRH Alhaji Dr Ahmadu Muhammadu Wabi Na III OON, Yayin Da Marigayi Shamakin Jama'are Yake Karban Umarni.

Muna Addu'ar Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agare Su Baki Daya 😭

Marigayi Malam Aminu Kano, Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agare Shi.
16/04/2025

Marigayi Malam Aminu Kano, Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agare Shi.

Mai Martaba Sarkin Ringim Daga Jahar Jigawa State.Allah Yaja Zamanin Sarki ✊ Jikan Dabo Ka Iya Sarki ✊✊
15/04/2025

Mai Martaba Sarkin Ringim Daga Jahar Jigawa State.

Allah Yaja Zamanin Sarki ✊ Jikan Dabo Ka Iya Sarki ✊✊

Mai Girma Wamban Jama'are Hakimin Cikin Garin Jama'are Alhaji Abubakar Muhammad Wabi.Chairman Bauchi State Local Governm...
13/04/2025

Mai Girma Wamban Jama'are Hakimin Cikin Garin Jama'are Alhaji Abubakar Muhammad Wabi.

Chairman Bauchi State Local Government Services Commission, Barka Da Hutun Karshen Mako Dafatan Ana Cikin Koshin Lafiya Tareda Daukacin Iyalan Gidan Ka Uban Matasa Wamban Jama'are Allah Yasa A Gama Lafiya Baba ✊.Abubakar Mohammed Wabi.

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Borno Tareda Uban Kasa Mai Martaba Sarkin Jama'are, Da Kuma Mai Martaba Sarkin Dass Y...
12/04/2025

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Borno Tareda Uban Kasa Mai Martaba Sarkin Jama'are, Da Kuma Mai Martaba Sarkin Dass

Yayin Wata Ziyarar Aikin A Babban Birnin Maiduguri Na Jahar Borno, Muna Addu'ar Allah Yaja Zamanin Iyayen Kasa ✊

SHIRIN SULKE NA, DR. CHIROMA AHMAD MALLE ✊🙏. DAN IYA WAKILIN SARKI ✊
10/04/2025

SHIRIN SULKE NA, DR. CHIROMA AHMAD MALLE ✊🙏. DAN IYA WAKILIN SARKI ✊

Kaigaman Masarautar Jama'are Na Farko Uban Faisal.Alhaji Hassan Usman Mijinyawa CEO Khamjafah Rice Mill Nigeria Limited.
09/04/2025

Kaigaman Masarautar Jama'are Na Farko Uban Faisal.

Alhaji Hassan Usman Mijinyawa CEO Khamjafah Rice Mill Nigeria Limited.

Address

Kofar Yamma Jama'are Sambolai Road No 6
Bauchi

Telephone

+2348135142935

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahmoud Ibrahim Jama'are posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahmoud Ibrahim Jama'are:

Share