ADAP TV News 24

ADAP TV News 24 ADAP TV News 24, Mabubbugar labarai mai tushe da kuke dogaro da ita. 08149010243

Declaration of Interest !!!Bissmillahirrahamannurrahim.Greatest Nigerian Students! I, Comr. Sa'adu Madachi, hereby decla...
11/08/2025

Declaration of Interest !!!

Bissmillahirrahamannurrahim.

Greatest Nigerian Students! I, Comr. Sa'adu Madachi, hereby declare my intention to contest for the position of Secretary General, Students’ Union Government (SUG), Aminu Saleh College of Education, Azare. In the past, I served this union with commitment, results, and a clear conscience and by the grace of God and the support of students, we delivered successfully. Today, as things are becoming worse, and voices of students are fading, I’ve been called upon again to come and serve. I am not contesting to hold position, but to fix what is broken, bring back purposeful representation, and return power to the students where it belongs.

Long life ASCOEA
Long life UNIMAID
Long life KATAGUM LGA
Long life BAUCHI STATE
Long Life NIGERIA

✍️
Comr. Sa'adu Madachi
07/08/2025

Gwamnan Bauchi yayi hutun ƙarshen makonsa a gona. Nan da kuke gani Gwamnan jihar Bauchi ne Sanata Bala Muhammad inda ya ...
10/08/2025

Gwamnan Bauchi yayi hutun ƙarshen makonsa a gona.

Nan da kuke gani Gwamnan jihar Bauchi ne Sanata Bala Muhammad inda ya ziyarci gonar sa a yau lahadi domin kwarara guiwar jama'a da ci gaba da yin noma don samar da abinci da kuma yalwar tattalin arziki.

📸 Lawal Mu'azu Bauchi

09/08/2025

Sanarwa!

Yau da akwai nadin sarautar gargajiya a fadar mai martaba sarkin katagum Alhaji Dr. Umar Farooq II OON inda zai nada Hon. Maula Adamu Aliyu a matsayin Darman Katagum da ƙarfe 10:00am na safiyar yau asabat.

09/08/2025

Wane abune ana iya sanya shi kuma ana iya yin duka dashi ?

09/08/2025

Kuzo ga tambaya !
Wane abune mutum baya saya komi kuɗin sa sai dai a saya mar ?

MENENE YAKE FARUWA ? Wani bawan Allah ya aike mana da saƙo kamar haka: Aslm dafatan kuna lafiya ma,aikatan wannan kafa m...
08/08/2025

MENENE YAKE FARUWA ?

Wani bawan Allah ya aike mana da saƙo kamar haka: Aslm dafatan kuna lafiya ma,aikatan wannan kafa me albrka , ADAP TV News 24

Bayan bayyana sunan, yace shi Dalibi ne me gamawa daga makarantar lafiya ta ningi, kamar haka don Allah muna neman alfarma awajenku amadadin dukkan daliban , biomedical engineering, department. Mungama makaranta tun December ammana har yanzu ba a bamu result ba, kuma Ana mana barazana da cewa ordinary diploma (OND) za abamu akasin (ND) wanda munkashe kudi sosai awannan karatun, don Allah munaso kuyimana rubutu a shafikan Ku ,kancewa gwamnati tashiga cikin maganar domin ganin an yimana adalci , yanzu haka wallahi dayawa daga cikin mu ,suna son cigaba da karatu, ammana bazasu iya tafiya jami;a aji biyu ba muddum aka bamu result me dauke da(OND) don Allah kuyimana temako wajen kiran gwambatin jahar bauchi da ayimana adalci, mungode
Amadadin biomedical engineering set one

Giveaway na Data da muka gabatar ƙarƙashin wakilin matasan katagum. Mun sami sakonni da dama wasu na Fadi yaushe aka yi ...
07/08/2025

Giveaway na Data da muka gabatar ƙarƙashin wakilin matasan katagum.

Mun sami sakonni da dama wasu na Fadi yaushe aka yi wannan giveaway ?

Kwanki 4 da s**a gabata mun wallafa a wannan shafi inda masu rabo s**a ajiye lambobin su bayan kawana 1 kuma aka turawa kowa.

Wanda basu samu ba sai dai suyi hakuri na gaba da za'ayi. Da fatan zaku ci gaba da bibiyar mu ADAP TV News 24 sai ku dangwali alamar like 👍 ko 👍 kai tsaye zaku rinka samun labarai da zarar mun ɗora.

Wani Mummunan Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 4 a  Dai-Dai Madakatar Motoci Ta NDA Dake KadunaWata mota ƙirar Toyota Hia...
07/08/2025

Wani Mummunan Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 4 a Dai-Dai Madakatar Motoci Ta NDA Dake Kaduna

Wata mota ƙirar Toyota Hiace ce ta yi taho-mu-gama da wata babbar mota a safiyar yau Alhamis, a dai-dai NDA Bus Stop da ke Kaduna.

Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mutum huɗu a wurin lamarin, yayin da wasu s**a jikkata.

📸 Hotuna: Ado Bala

06/08/2025

Data Giveaway!
Kamar yadda muka sanar da giveaway na Data daga wakilin matasan katagum duk waɗan da s**a ajiye lambobin su an tura musu sai wani karon kuma.

Taya murna da fatan Allah ya ƙaro Ɗaukaka.
06/08/2025

Taya murna da fatan Allah ya ƙaro Ɗaukaka.

Wani sahi daga cikin garin Bauchi.
06/08/2025

Wani sahi daga cikin garin Bauchi.

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Ya kai Ziyarar ta’aziyya wa iyalan Buhari a gidan su dake kaduna.
05/08/2025

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Ya kai Ziyarar ta’aziyya wa iyalan Buhari a gidan su dake kaduna.

Address

Bauchi
6006

Telephone

+2348149010243

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADAP TV News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ADAP TV News 24:

Share