Sautus Sunnah Media

Sautus Sunnah Media Qur'an and Sunnah

19/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA UKU

Jawaban rufewa, kammalawa, da Rabonki shaidar halarta ga mahalarta.

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta Bakwai a yau

Kirkira da Sakon Da'awa Ta Kafen Sada Zumunta,
Masu Gabatawa Sune
Awaisu Al'arabe Fage da Abdussalam Muhammad Auwal Azare

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta shida a yau

Muhimmancin Shiga Harkokin Siyasa Cikin Hikima, Nutsuwa da Zaman Lafiya a Kafafen Sada Zumunta Gabanin Zaben Shekarar 2027

Ma gabatawa: Dr. Abdurrahman Imam Idris (Dujiman Bauchi)

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta uku a yau

Muhimmancin Kafafen Sada Zumunta a Da'awa ta Zamani da Gudummawarsu wajen Tarbiyya da Cigaban Matasa
"
MAI GABATARWA
SHEIKH ABUBAKAR ABDUSSALAM
Baban Gwale

Mai ta'aliki: Ass. Prof. Hamza Abubakar Hussain.

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta biyu a yau itace ''Tsaron Fasahar Sadarwa, Kare kai Daga Barazanar Internet da Makomar Da'awa a Zamanin Basirar Wucin Gadi (AI) da Sabbin Fasahohi" wanda Dr. Yakubu Bala Muhammad (Dr. Rossy) yake gabatarwa. Barr. Muhammad Nasir Abdullahi zai masa ta'aliki.

17/07/2026

Takarda ta biyu | Alh. Nasiru El-Hikaya

Mai taken: tabbatar da sahihancin labarai, bincike da yaki da yada karya a harkokin yada labarai na Musulunci.

17/07/2026

TARON KARA WA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA

16/07/2026

Address

Bauchi

Telephone

+2349030543469

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus Sunnah Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sautus Sunnah Media:

Shortcuts

Share

Category