Dan Muba Muby Miya

Dan Muba Muby Miya MAULANA MUHAMMAD RASULULLAH

29/07/2026
Alhamdu lillah facebook sun dubani ataimaka min da   da   mungode
29/07/2026

Alhamdu lillah
facebook sun dubani

ataimaka min da da mungode

29/07/2026

Alhamdu lillah allah yayi Yau facebook sunfara kallon�mu

����

29/07/2026

Sau da yawa idan mai hankali ya tuna cewa wata rana mutuwa� za ta zo masa ba tare da sanarwa ba�, sai ya ji dukkan lissafinsa na duniya ya rikice. �

Domin babu wanda ya san lokacin da za a kira sunanshi, Kwanciyar kabari ba ta jiran shiri, bawan da Zai zabi ranar da zai fara wannan doguwar kwanciyar. �

A lokacin�, duk wata hidima, buri, dukiya� da alaƙa dole za a barsu a baya. Wannan tunani kaɗai ya isa ya sa zuciya ta farka.

Mu yi amfani da lokacin� da Allah Ya ba mu kafin lokacin da ba za a ƙara samun damar gyara� komai ba yazo. Domin mafi alherin tanadi shi ne aikin ƙwarai da kyakkyawan ƙarshe�

Allah Ka ba mu ikon aikata abin daka yarda da shi kafin lokacinmu� ya cika. Ka sa ƙarshen rayuwarmu� ya kasance cikin imani da rahama Amin.

Wanni darasi ka ta6a gani na mutuwa a rayuwar ka ?
saka a comment � ��

Alhamdu Lillah
29/07/2026

Alhamdu Lillah

Hhdh dispatcheddh☝  Allah Ya tsare mana imanin muWanni darasi ka dauka a  wannan abunda yafaru????
28/07/2026

Hhdh dispatcheddh☝

Allah Ya tsare mana imanin mu

Wanni darasi ka dauka a wannan abunda yafaru????

28/07/2026

Duniya Ta Lalace! 🔄🌚↩
Ba a Musu Bulala. 🏃🏃😛
Ba a Hukuntasu. 🚯🤔
Kuma Suna Nan a Cikin Kano. 🥺
Na Rasa Kano🛂🛂🛂
Wai wane irin, it' it' it' Ni Kano Wani Irin Gari Ne Kam Wai Shi... 😂😂😂

Komai Kn 🤣

Kano ta dabo timbin giwa koda mekaje ....??

Duniya Ta Lalace! 🔄🌚↩Ba a Musu Bulala. 🏃🏃😛Ba a Hukuntasu. 🚯🤔Kuma Suna Nan a Cikin Kano. 🥺Na Rasa Kano🛂🛂🛂Wai wane irin, i...
28/07/2026

Duniya Ta Lalace! 🔄🌚↩
Ba a Musu Bulala. 🏃🏃😛
Ba a Hukuntasu. 🚯🤔
Kuma Suna Nan a Cikin Kano. 🥺
Na Rasa Kano🛂🛂🛂
Wai wane irin, it' it' it' Ni Kano Wani Irin Gari Ne Kam Wai Shi... 😂😂😂

Komai Kn 🤣

Address

Ganjuwa Ugw Ari Town
Bauchi
MIYA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Muba Muby Miya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share