BRC Radio Bauchi

BRC Radio Bauchi Bauchi Radio Corporation (BRC). News and Radio Programming with truthfulness. Follow for accurate and up-to-date News and Information from Bauchi and beyond.
(1)

Visit our Website at www.brcradiobauchi.org đź”— The project for establishing the Bauchi Radio Corporation commenced in the early months of 1977, by the Federal Government of Nigeria, under the Nigerian Broadcasting Corporation, NBC. From then, the state government also developed interest and worked in collaboration with the NBC to nurture the station. By December that year all necessary installation

s of basic equipment for transmission were successfully put in place. Test transmission was however delayed until 18th February, 1978, while full transmission commenced two days later, on 20th February, 1978. Expanding to be the fourth largest broadcasting outfit in the country, after NTA, FRCN, and AIT. At the time of inception, Mr Herbert O. Uneagbu, who was then the state controller NBC, headed the station until the time of the transfer of the station to Bauchi State government. Shortly, in July, 1979, late Malam Adamu Muhammad Misau, as the first indigenous Officer from the state was appointed to head the pioneer management team as the first General Manager. The station in 1977 started under the name NBC, then in 1979 the name Bauchi Broadcasting Corporation NBC, was adopted to replace the NBC. This change of name lasted for only 6 years, because the current name of Bauchi Radio Corporation, BRC was finally assumed to replace the Bauchi Broadcasting Corporation [BBC]. Interestingly, Bauchi Radio Corporation was the first to run an FM Radio Channel in the entire Northern part of the country in the early 1980s.

07/08/2026
Kasance tare da BRC 2 FM a zangon farko na wannan rana ta Juma'a 07 ga watan Ogusta, 2026 a mita 94.6 tare da mai gabata...
07/08/2026

Kasance tare da BRC 2 FM a zangon farko na wannan rana ta Juma'a 07 ga watan Ogusta, 2026 a mita 94.6 tare da mai gabatarwa Muhammed Mukhtar.

www.brcradiobauchi.org
BRC Mobile App
Tunein
MyTuner Radio
Radio Garden
Radio Gallery

Duk wadannan manhajoji, za ku iya sauraron mu a kan su kai tsaye tsawon sa'o'i 24 daga ko'ina a fadin duniya.

Mun gode.

Gwamna Bala Ya Umarci Jami'an Tsaro Su Tsananta Farautar Masu Laifi, Ya Gargadi Sarakunan GargajiyaGwamnan Jihar Bauchi,...
06/08/2026

Gwamna Bala Ya Umarci Jami'an Tsaro Su Tsananta Farautar Masu Laifi, Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya umarci hukumomin tsaro da su ƙara kaimi wajen fatattakar masu aikata laifuka tare da rusa maboyarsu domin kare rayuka da dukiyoyin al'umma.

Gwamnan ya bayar da umarnin ne a taron Majalisar Tsaro ta Jihar Bauchi, inda ya buƙaci jami'an tsaro su ci gaba da gudanar da sintiri da haɗa kai wajen yaƙi da 'yan bindiga, masu garkuwa da mutane da sauran masu aikata laifuka.

Haka kuma, Gwamna Bala Mohammed ya gargadi sarakunan gargajiya da kada su ba masu laifi mafaka ko filaye, yana mai cewa duk wanda aka samu da hannu wajen taimaka musu zai fuskanci hukunci bisa doka.

Ya kuma tabbatar da cewa gwamnatin jihar za ta ci gaba da tallafa wa hukumomin tsaro da kayan aiki, fasaha da ƙarin cibiyoyin tsaro domin ƙarfafa yaƙi da rashin tsaro a faɗin jihar.

Gwamna Bala Mohammed ya kuma buƙaci jami'an tsaro su kasance masu adalci da ƙwarewa yayin da harkokin siyasa ke ƙara ƙaratowa gabanin zaɓen 2027, domin tabbatar da zaman lafiya da tsaron al'umma a duk faɗin jihar.

Suleiman Musa Konkiyel
Mataimaki Na Musamman Kan Harkokin Sadarwa Ga Gwamna Mohammed
06--8-2026

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umurci Hukumar EFCC da ta gaggauta komawa kotu domin janye umarnin da ta samu na dakatar da...
06/08/2026

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umurci Hukumar EFCC da ta gaggauta komawa kotu domin janye umarnin da ta samu na dakatar da asusun gwamnatin jihar Osun.

A cikin wata sanarwa da ya fitar, Tinubu ya ce ko da yake bai saba tsoma baki cikin ayyukan hukumomin yaki da cin hanci ba, ya damu da lokacin da aka bijiro da matakin ba, kasancewar jihar Osun na gab da gudanar da zaben gwamna.

Shugaban ya ce bai san da matakin EFCC tun da farko ba, amma ya yi gargadin cewa bai kamata a dauki wani mataki da zai iya haifar da zargin cewa gwamnatin tarayya na kokarin yin tasiri kan zaben ba.

Saboda haka, ya ce ya umurci EFCC da ta janye umarnin kotun tare da dakatar da duk wani mataki da ta dauka kan gwamnatin jihar Osun domin kare mutuncin tsarin dimokuradiyya.

Ku kasance da Rumaisah Ibrahim jagorar gabatar da Shirye-Shiryen mu na wannan Alhamis 06/08/2026 daga karfe 12 na rana Z...
06/08/2026

Ku kasance da Rumaisah Ibrahim jagorar gabatar da Shirye-Shiryen mu na wannan Alhamis 06/08/2026 daga karfe 12 na rana Zuwa 6 na yamma.

Mita 94.6 zangon FM
www.brcradiobauchi.org
BRC Radio Bauchi Mobile App
Tunein
Radio Gallery
Radio Garden
MyTuner Radio
Tsawon sa'o'i 24 a ko'ina a fadin duniya.

Mun gode.

Address

Broadcasting House, Ahmadu Bello Way
Bauchi
740212

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BRC Radio Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BRC Radio Bauchi:

Shortcuts

Share

Category