Duniyar yar bauchi

Duniyar yar bauchi this page was created in other to create good relationship between bauchi peo and other

pls any member of this group should notice that we not create this to embracement or violence and any one who misbehave we are going 2 block u so be active with the sense of maturity

16/02/2024
Wani Bature Mai Yawon Buɗe Ido Yayi Nadamar Ɗanɗana Burkutu A Karon Farko A NajeriyaWani Bature mai yawon buɗe ido a ƙas...
29/01/2024

Wani Bature Mai Yawon Buɗe Ido Yayi Nadamar Ɗanɗana Burkutu A Karon Farko A Najeriya

Wani Bature mai yawon buɗe ido a ƙasashen duniya da a yanzu haka yake a Najeriya, ya yi nadamar ɗanɗana burkutu a karon farko a Najeriya.

Baturen mai suna Chris da aka fi saninsa da Authentic Traveling, ya ce ɗanɗanon burkutun ya yi k**a da kalarsa.

Chris, wanda ke da burin zagaya kowace ƙasa a duniya, ya ce ya ci abinci da abubuwan sha na gargajiya daban-daban a ƙasashen da ya ziyarta, amma ɗanɗanon burkutu ba abinda zai sake ɗanɗanawa ba ne.

Zaranda Market, Bauchi state in the year 1959
25/01/2024

Zaranda Market, Bauchi state in the year 1959

barkan mu da dare masoya
21/01/2024

barkan mu da dare masoya

KAJI RABO: Wani Matashi Ɗan Najeriya Yayi Wuf Da Zankaɗeɗiyar BaturiyaWanne fata za ku yiwa wannan Angon?
09/10/2023

KAJI RABO: Wani Matashi Ɗan Najeriya Yayi Wuf Da Zankaɗeɗiyar Baturiya

Wanne fata za ku yiwa wannan Angon?

Monday tushen aiki ko zaka iyya bayyana rayinka game ba wanna auren wanan jarumar films din wato  Momie
09/10/2023

Monday tushen aiki ko zaka iyya bayyana rayinka game ba wanna auren wanan jarumar films din wato
Momie

Matar Da Ta Auri Mazaje Biyu Suke Kwanciya Da Ita Akan Gado 🛌  Daya Ta Bayyana Wanda Yafi...Me Zaku'iya Cewa..?
08/10/2023

Matar Da Ta Auri Mazaje Biyu Suke Kwanciya Da Ita Akan Gado 🛌 Daya Ta Bayyana Wanda Yafi...

Me Zaku'iya Cewa..?

Matar Da Ta Auri Mazaje Biyu Suke Kwana A Kan Gado Daya Ta Bayyana Wanda Tafi Jin Dadin Kwanciyar Aure Da | Fatext | Afrimax | Wife I Husband

 -hausaKu karasa mana wanan Karin maganar: *haihuwa daya....*
26/08/2023

-hausa
Ku karasa mana wanan Karin maganar: *haihuwa daya....*

Allah Ka Mana Tsari Da Talauci.Mai POS Daya Zama Dan Majalisar Jaha a Yobe Shine Ya Canza Haka Jama'a 🤔
20/08/2023

Allah Ka Mana Tsari Da Talauci.

Mai POS Daya Zama Dan Majalisar Jaha a Yobe Shine Ya Canza Haka Jama'a 🤔

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar yar bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category