Hausa News

Hausa News Hausa News Jarida ce da take kawo ingantattun labarai da rahotanni ba tare da cin zarafin kowa ba.

YANZU-YANZU: Yan Kwankwasiya Masu tattaki daga garin Utai zuwa garin Wudil domin taya murna ga zabebben dan majalissar w...
22/03/2023

YANZU-YANZU: Yan Kwankwasiya Masu tattaki daga garin Utai zuwa garin Wudil domin taya murna ga zabebben dan majalissar wakilai na karamar hukumar Wudil sun isa garin na Wudil.

Daga Ahmad Isah Ahmad

YAN-YANZU: Wasu gungun matasa Maza da Mata sun hau t**i domin yin tattaki taya murna ga zabebben dan majalissar wakilai ...
22/03/2023

YAN-YANZU: Wasu gungun matasa Maza da Mata sun hau t**i domin yin tattaki taya murna ga zabebben dan majalissar wakilai na karamar hukumar Wudil Hon. Ali Abdullahi Manaja daga garin Utai zuwa garin Wudil. Wannan tafiya ta kai kimanin kilomita bakwai.

A zantawar mu da shugaban wannan tattaki Yakubu Dalhat ya ce su yi niyar yin wannan tattaki ne domin taya murna ga shugabanninsu da s**a lashe zabe a matakai daban-daban, ya kara da cewa da muka tambaye shi game da ba su tuna tunanin jin gajiya ko makamancin haka sai ya ce ai dan soyayya zasu yi dan haka ba zasu ji gajiya ba.

Daga wakilinmu Ahmad Isah Ahmad

HOTUNA: An Janza wa masallacin Annabi dake Madina shinfitu duk cikin shirye-shiryen tarbar watan Ramadan.
22/03/2023

HOTUNA: An Janza wa masallacin Annabi dake Madina shinfitu duk cikin shirye-shiryen tarbar watan Ramadan.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Qatar a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labari...
22/03/2023

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Qatar a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labarin ganin watan a kasar ta Qatar.

An sauyawa Ka'aba riga don Shirin shiga wata mai alfarma na Ramadan | Allah ya karawa Annabi Daraja.
22/03/2023

An sauyawa Ka'aba riga don Shirin shiga wata mai alfarma na Ramadan | Allah ya karawa Annabi Daraja.

Wasu kyawawan hotunan masallacin Al'aqasa (masallacin Qudis inda Anbabi S.A.W ya fara duba a matsayin alkibila) dake kas...
22/03/2023

Wasu kyawawan hotunan masallacin Al'aqasa (masallacin Qudis inda Anbabi S.A.W ya fara duba a matsayin alkibila) dake kasar Palestine.

Tsarki ya tabbata ga Allah :  An Dora hasumiya mai Alamar Tauraro a hasumiyar masallacin Harami dake Birnin Makka don sh...
22/03/2023

Tsarki ya tabbata ga Allah : An Dora hasumiya mai Alamar Tauraro a hasumiyar masallacin Harami dake Birnin Makka don shirin shiga wata mai Alfarma | Allah ya karawa Annabi Daraja da mabiya.

A jiya Talata ne Shaikh Ibraheem El-zakzaky ya yi kira ga Musumai a Nigeria da su fara duban jaririn watan Ramadana a ji...
22/03/2023

A jiya Talata ne Shaikh Ibraheem El-zakzaky ya yi kira ga Musumai a Nigeria da su fara duban jaririn watan Ramadana a jiya Talata, kiran ya fito ne ta shafin obishinsa na Facebook mai suna Sayyid Ibraheem Zakzaky Office, sai dai har kawo yanzu babu labarin ganin watan a fadin kasar.

Sarkin Musulmi a Nijeriya ya umurci Musulman da su fara duban jinjirin watan Ramadan daga yammacin yau Laraba, domin tas...
22/03/2023

Sarkin Musulmi a Nijeriya ya umurci Musulman da su fara duban jinjirin watan Ramadan daga yammacin yau Laraba, domin tashi da azumi ranar Alhamis idan an ga watan.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Palestine a birnin Qudis a jiya Talata, sai dai har kaw...
22/03/2023

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Palestine a birnin Qudis a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labarin ganin watan a kasar ta Palestine.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Iran a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labarin...
22/03/2023

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Iran a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labarin ganin watan a kasar ta Iran.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Saudi Arabia a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu...
22/03/2023

HOTUNA: Yadda aka gudanar da duban jaririn watan Ramadan a kasar Saudi Arabia a jiya Talata, sai dai har kawo yanzu babu labarin ganin watan a kasar ta Saudi.

Address

Bauchi

Telephone

+2349129620591

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa News:

Share