Hikima Hausa TV

Hikima Hausa TV Domin kawo muku labarai.

05/10/2025

Weekly Tafseer

Dr. Usman Ibrahim Sulaiman Giade

03/10/2025
30/09/2025

Muhadara ta Musamman

Tareda : Sheikh Mahmood Ibrahim Shira

Daga Masallacin Shehu Awak G.R.A Bauchi.

28/09/2025

Weekly Tafseer

Dr. Usman Ibrahim Giade

Daga Masallacin Juma'ah na Umar IBN Abdul'aziz bayan Government House Bauchi

28/09/2025

توزيع المخصصات المالية للأيتام في نيجيريا
الربع الأول (يناير، فبراير ، مارس 2025)

المدينة: بوتشى
التاريخ: 28/09/2025
الجهة المنفذة: مؤسسة التوزيع الإسلامي النيجيرية.

الإشراف: جمعية بصائر الخيرية

28/09/2025

KAI TSAYE

Hira ta Musamman tareda: Alhaji Ibrahim Inuwa Babban sakataren Hukumar Fansho (Contributory Pension) ta Jihar Bauchi

Rahoton Kwan-gaba Na Gwamnatin Jihar Bauchi Da Ke Nuna Manyan Nasarori Da Kuma Shiga Cikin Al’amuran ‘yan ƙasa.”

27/09/2025

61 ADDURARUL ALBAHIYYA

Dr. Usman Ibrahim Sulaiman Giade

27/09/2025

KAI TSAYE

Hira ta Musamman tareda: shuwagabannin (MDA/BASHMA/BACATMA)

Rahoton Kwan-gaba Na Gwamnatin Jihar Bauchi Da Ke Nuna Manyan Nasarori Da Kuma Shiga Cikin Al’amuran ‘yan ƙasa.”

WA’AZIN JIHA A GARIN NINGI!!!Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis-Sunnah na Jihar Bauchi Prof. Sheikh ...
08/05/2025

WA’AZIN JIHA A GARIN NINGI!!!

Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis-Sunnah na Jihar Bauchi Prof. Sheikh Zubairu Abubakar Madaki, da Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir, da Daraktan Agaji Alh. Umar Jabir, a madadin kungiyar, suna farin cikin gayyatar dukkan Musulmi zuwa wajen Gagarumin Wa’azin Jiha da za’ayi a Kofan Fadar Maimartaba Sarkin Ningi Alh. Haruna Yunusa Muhd Danyaya a Garin Ningi ranar Asabat 13th Zulqhada 1446; dai-dai da (10/05/2025) da misalin karfe 5:00pm na yamma In Sha Allah.

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN
Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi
Sen. Bala A. Muhammad
(Kauran Daular Usmaniyya)

BAKO NA MUSAMMAN
Sen. Abdul Ahmad Ningi
(Walin Ningi)
Sanatan Bauchi ta Tsakiya

SHUGABAN TARO
Prof. Zubairu Abubakar Madaki
Shugaban JIbwis Bauchi

UBAN TARO
Alh. Haruna Yunusa DanYaya lll
Maimartaba Sarkin Ningi

BABBAN MAI MASAUKIN BAKI
Hon. Abubakar Y Suleiman
(Dan Galadiman Ningi)
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi

MAI MASAUKIN BAKI
Shugaban Karamar Hukumar Ningi
Hon. Nasiru Zakarai Nasiru

MANYAN BAKI

1. Hon. Adamu Hashimu Ranga
Dan Majalisar Ningi/Warji
2. Hon. Mansur Manu Soro
Dan Majalisar Darazo/Ganjuwa
3. Hon. Baffah Aliyu Misau
Dan Majalisar Misau/Dambam
4. Hon. Yahuza Adamu Haruna (Ajiyan Ningi)
5. Dukkan Yan Majalisun Jiha da s**a fito daga Bauchi ta Tsakiya.

Malamai masu wa’azi sun hada da:

- Prof. Zubairu Abubakar Madaki
- Sheikh Sulaiman Yusuf Bashir
- Sheikh Aliyu Muhd Sa’id Gamawa
- Sheikh Muhd Manga Abba Misau
- Dr. Ibrahim Adam Umar Disina
- Dr. Muhd Rabi'u Barau Mbal
- Ustaz Magaji Bappah Sulaiman Azare
- Sheikh Abdurrahman Ibrahim Idris
- Dr. Abbati Umar Azare
• Imam Ibrahim Adam Narabi
- Malam Ibrahim Yada-Gumgume
- Ustaz Albashir Muhammad Ningi
- Imam Musa Gwardin
- Imam Magaji Gwani Azare

ALARAMMOMI:

1- Alaram Abubakar Usman
2- Alaram Nasiru Diyallo
3- Alaram Auwal Biyadihi.
4- Alaram Idris Yalwa Azare
5. Alarm. Aliyu Haladu Ningi
6- Alaram Yusuf Muh'd Miri.
7- Alaram Idris Kolo Misau
8- Alaram Jamilu Muh'd Toro
9- Alaram Sulaiman Abdullahi Azare
10- Alaram Yusuf Adam Musa
11- Alaram Jibrin Hasan Dass
12- Alarm Sadiq S/Fada Alkaleri

Da sauran malamai da alarammomi.
Allah Ya bada ikon halarta, amin.

Sanarwa Daga: Malam Iliyasu Danjuma Bandas,
Sakataren JIBWIS na jihar Bauchi.

Ta Hannun Daraktan Media Na Jihar Bauchi: Abdulmalik Abubakar Aliyu

JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate
10th-Zulqhada-1446AH.
8th-May-2025

Gidauniyar Ibrahim Ali Usman Foundation ta gudanar da gangamin wayarwa iyaye mata kai kan cutar Kansar Bakin Mahaifa tar...
16/01/2025

Gidauniyar Ibrahim Ali Usman Foundation ta gudanar da gangamin wayarwa iyaye mata kai kan cutar Kansar Bakin Mahaifa tare dayi musu Alluran Rigakafin cutar kyauta.

Gidauniyar Ibrahim Ali Usman Foundation da Alheri Y-S Foundation tare da hadin gwiwa da Primary Healthcare Development Agency da Clithon Health Access Initiative sun gudanar da gagarumin gangamin wayarwa iyaye mata kai kan cutar Kansar Bakin Mahaifa tare dayin Alluran Rigakafin cutar kyauta wa Yara sama da 100 a garin Magama da Magama Gumau dake karamar hukumar Toro.

Cikin jawabin shugaban ma'aikatan kiwon lafiya da s**a gudanar da wannan aikin Comr Yusuf Aliyu Fada yace; Gidauniyar Ibrahim Ali Usman Foundation ta himmatu wajen taimakawa mata da matasa kan fannoni daban daban na rayuwa wadda acikin karamin lokaci Gidauniyar tayi ayyuka kamar haka;
• Tonon sabbin Boreholes da Gyarawa sama da 100
• Rabon littafin rubutu sama da 100,000,00
• Gina sabon gida wa wasu marayu
• Rabon scholarship wa Dalibai sama da 100
• Rabon tallafin kudi ga kana nan yan kasuwa sama da 100
• Gina makaranta da masallaci
• Daukar nauyin jinya kyauta da biyan kudin magani wa marassa lafiya da sauran su.
Comrade Fada yace Gidauniyar tayi ayyukan ne a shiyar Bauchi ta kudu kuma yayi alkawari insha Allah kafin karshen shekarar 2025 ayyukan alherin Gidauniyar zai karade kana nan hukumomi Ashirin (20 LGA's) na jihar Bauchi insha Allah.

A karshe tawagar takai ziyara wa Alh. Bala Sulaiman Adamu (Dan Galadiman Bauchi) Hakimin Jama'a wadda ya tabawa Gidauniyar tare dayin addu'ar Allah ya sakawa Ibrahim da Allah.

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikima Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hikima Hausa TV:

Share