Abdulmalik Na Dr Idris

Directions

Abdulmalik Na Dr Idris DRIVER MAI CAPACITY

18/09/2026

Innalillahi wainna ilaihi rajiun😭

Wallahi Ina tausayin Alaramma Haba kai kuwa Danuwa MEYE kake nema aduniya ne kam

Engr Haarun Adam Assalafiy Bauchi

Stuɗent Yusuf Ismaeel

Darul Tauhid

Abu Hammãd

Kuzo mu bawa Alaramma shawari

16/09/2026

Kaji wani Dan iska Yana zagin Malam musa Lukuwa

13/09/2026

Innalillahi wainna ilaihin rajiun 😭😭
Tabbas Dr. Idris Baya Duniya Domin da yawan Wasu Dalibai wallahi saboda Dr. Idris ne Basa yin Hoto ba wai don manzon Allah yace haramun bane

11/09/2026

NI ABDULMALIK NA DR IDRIS.

Har yau, ban san wata rana da Allah Ya taɓa wulƙantar da rayuwata ba, bare in yi masa butulci ko in bijire masa saboda neman duniya ko wata buƙata ta haram.

Daga inda aka haife ni zuwa inda na taso, daga irin makarantar da na yi zuwa inda na kai yau, da kuma daga irin mutanen da na fito cikinsu zuwa matsayin da nake a yau—abin da zan iya cewa ga Allah shi ne: ALHAMDULILLAH.

Ba don RahamarSa da Ni’imarSa ba, wallahi da ba a san ni a wannan Kafaba.

Ya Allah, muna ƙara gode Maka. Muna ƙara dogaro da Kai, muna neman gafararka da rahamarka, muna roƙonKa shiriya, haƙuri, juriya da wadatar zuci.

Ka taimake mu a dukkan jarabawar rayuwa, Ka tsare zukatanmu daga bijirewa gare Ka, Ka kuma sa ƙarshen tafiyarmu ya kasance cikin farin ciki, imani da rahama.

Amin Ya Hayyu Ya Qayyum. 🤲❤️

09/09/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh.

Ni Abdulmalik Na, Dr. Idris, ina neman afuwar duk wanda na taɓa yi wa wani abu da bai ji daɗi ba, ko ni da shi ko a shafina na social media, wato page ɗina.

Don girman Allah, ina roƙon sa/ta ya/ta yafe min. Idan akwai wani abu da na yi ko na faɗa da bai yi daidai ba, ina neman afuwa. Allah Ya sa mu yafi Juna,

08/09/2026

Sheikh Murtala Bello Asada, Allah Ya kasance gata gare ku, tare da Malam Ayuba Musa Lukwa. Allah Ya ƙara muku tsayin daka da istiqama a kan gaskiya, Ya ba ku hikima da basira wajen isar da saƙon addini. Allah Ya kare ku daga sharrin Yan bidi’a da muna fukan Ahlus-Sunnah, Ya kuma kiyaye ku daga dukkan fitina da makircin masu sharri. Allah Ya haɗa zukatanmu a kan Al-Qur’ani da Sunnah, Ya sa mu kasance masu bin gaskiya da adalci. Amin.

07/09/2026

Alhamdulillah, mun sami damar haɗuwa da Sheikh Murtala Bello Asada a Saudiyya. Masha Allah, Allah Ya saka masa da alheri, Ya ƙara masa hikima, basira da istiqama.

Allah Ya shiga tsakaninsa da duk wani sharri da makircin miyagun ’yan siyasa, Ya kare shi daga fitina da duk wani abu da zai cutar da shi, Ya kuma tabbatar da shi a kan faɗin gaskiya da tsayawa kan abin da yake daidai.

Allah Ya albarkaci wannan haɗuwa, Ya ƙara haɗa zukatanmu a kan alheri, gaskiya da bin Sunnah. 🤲

06/09/2026

Masha Allah

Allah ya Bada ladan ziyara

02/09/2026

Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭😭😭 Allah yasa kana Aljanna

Wallahi Ina isa kasar Saudiya Dr Idris Abdul aziz ne ya fado mun nashiga alhini sosai Domin last year 18/1/2025 muna tare a Makkah tare da Babana kuma malamina

01/09/2026

Taxi 🚖🚕 a Makkah Motan senators da House of Representative governors a Nigeria ikon Allah

Address

Rimin Jahun, Unguwan Liman Bauchi
Bauchi
740102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmalik Na Dr Idris posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category