Batv Bauchi

Batv Bauchi BATV Bauchi is a Television Station owned by the Bauchi State Government.

07/06/2026

MU LEKA MU GANI, 7 June 2026

07/06/2026

BATV NEWS SEARCHLIGHT 7TH JUNE 2026

LABARAN KASA.Majalisar dokoki ta Kasa tana wani shiri na ware zunzurutun Kudi har Naira Biliyan 40 domin Sayo sababbin M...
07/06/2026

LABARAN KASA.

Majalisar dokoki ta Kasa tana wani shiri na ware zunzurutun Kudi har Naira Biliyan 40 domin Sayo sababbin Motoci na alfarma guda 465 wa yan majalisar Dattawa da ta Wakilai, da kuma Naira Biliyan 70 a matsayin tallafin alawus-alawus ga sabbin yan majalisun da s**a zo Majalisar bayan Zabukan Cike gurbi a mazabun su.

Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da al'ummar Kasar ke fama da tsadar rayuwa da matsalar tsaro wanda a kullum ana k**a Mutane domin karbar Kudin fansa, ga Kuma tsadar Man Fetur da ake Sayen sa kusan Naira Dubu Daya da Dari hudu a kowace Lita.

Shin Kuna ganin Yan Majalisar Tarayya na Bukatar Sababbin Motocin alfarma a wannan lokaci da Zaben Kasar ke Kara matsowa wadda Kuma akwai Yan Majalisun da yawa da ba lallai ne su koma Kujerun su ba?

BATV BAUCHI.

  News for Sunday 7th June, 2026. (21st  Zul Hijjah, 1447AH)
07/06/2026

News for Sunday 7th June, 2026. (21st Zul Hijjah, 1447AH)

07/06/2026
Da Dumi-Dumi: An Dakatar da Shiga Ruwan Yankari Na Ɗan Lokaci Bayan Ƙaruwar RuwaAn dakatar da baƙi da masu yawon buɗe id...
07/06/2026

Da Dumi-Dumi: An Dakatar da Shiga Ruwan Yankari Na Ɗan Lokaci Bayan Ƙaruwar Ruwa

An dakatar da baƙi da masu yawon buɗe ido daga shiga ko yin wanka a Ruwan Yankari na ɗan lokaci bayan da aka lura da ƙarin ruwa fiye da yadda aka saba gani da yammacin yau.

Ma'aikatan wurin sun ɗauki matakin ne a matsayin kariya domin tabbatar da lafiyar baƙi, yayin da ake sa ran ruwan zai ragu ya koma yadda aka saba cikin ɗan lokaci.

Mahukunta sun tabbatar da cewa dakatarwar ta wucin gadi ce, kuma za a ci gaba da bai wa baƙi damar shiga da zarar an ga yanayin ruwan ya daidaita.

06/06/2026

Daukar JINKA

06/06/2026

BATV NEWS

  News for Saturday 6th June, 2026. (20th Zul Hijjah, 1447AH)
06/06/2026

News for Saturday 6th June, 2026. (20th Zul Hijjah, 1447AH)

COCIN MEN FELLOWSHIP RCC BAUCHI 2026 ANNUAL, CONVENTION ONGOING.
05/06/2026

COCIN MEN FELLOWSHIP RCC BAUCHI 2026 ANNUAL, CONVENTION ONGOING.

Address

BATV Bauchi Wuntin Dada Adjacent NNPC Mega Station P. M. B 0166 Jos Road Bauchi
Bauchi

Telephone

+2348051917618

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Batv Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Batv Bauchi:

Share