26/12/2025
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Amadadin gamayyar qungiyar matasan dariqar tijjaniyya taqasa reshen qaramar hukumar misau mai suna Tijjaniyya Youth Co-oprative Association Of Nigeria Misau Chapter (TYCAN MISAU CHAPTER) suna farin cikin gayyatar dukkanin daukacin al'umar musulami masoya Manzon Allah S A W zuwa wajen gagarumin taron mauludin fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S A W wanda tasaba gabatarwa karo na biyu wanda za'agabatar da taron mauludin kamar haka
Rana: lahdi 28/12/2025
Lokaci: 8:00pm nadare zuwa abunda ya sauwaqa
Venue: masallacin Sheikh Dahiru Usman Bauchi dake bakin tashan misau (Masallacin inyass)
Babban Baqo mai Jawabi Digital Imam Sheikh Junaidu Abubakar Bauchi
Allah yabada ikon halarta ameen summa ameen