Press Musty Na Daha

Press Musty Na Daha Gaskiya Itace Matakin Nasara A Rayuwa, Idan Ka Rike Gaskiya Bazaka Taba Wulakanta Ba.

Illar Masu Kwacen Waya
03/06/2023

Illar Masu Kwacen Waya

Maganar Rashin Ruwa In Sha Allahu Tazo Karshe     Ziyarar Da Mai Girma Gwamna Ya Kai Gidan Ruwa Na Challawa Kenan Allah ...
31/05/2023

Maganar Rashin Ruwa In Sha Allahu Tazo Karshe
Ziyarar Da Mai Girma Gwamna Ya Kai Gidan Ruwa Na Challawa Kenan Allah Ya Dafa Maka

Kwankwasiyya Amana πŸ’ͺ✊✊✊

Abba Na Abba Namu     Allah ya kawo babban Rabo ameenn Dan Matsayin annabi s a w
31/05/2023

Abba Na Abba Namu
Allah ya kawo babban Rabo ameenn Dan Matsayin annabi s a w

JUMA'ATU MUBARAKA      Rabbana Atina Fidduniya Hasanatan Wafil Akirati Hasanatan Wa Kina Azabannar.Ameen Ya Allah
19/05/2023

JUMA'ATU MUBARAKA

Rabbana Atina Fidduniya Hasanatan Wafil Akirati Hasanatan Wa Kina Azabannar.Ameen Ya Allah

KINGπŸ‘‘
14/05/2023

KINGπŸ‘‘

12/05/2023

Hatta Barchi Annabi Ya Koya Mana

βœ‹Sannu Da Aiki Ya Rasulullahi

11/05/2023

MATA SAI DAI FA KUYI HAKURI MATAN MUπŸ‘©πŸ‘Έ A GIDAN AL-JANNA 70k NE

SAI DAI KISHI YA KASHE KU 😝

MARK ZUCKERBERG. Kenan Mai Kamfanin Facebook Na Duk Duniya Baki Daya, Daya Daga Cikin Manyan  Masu Kudin Duniya.       R...
05/05/2023

MARK ZUCKERBERG. Kenan Mai Kamfanin Facebook Na Duk Duniya Baki Daya, Daya Daga Cikin Manyan Masu Kudin Duniya.

Rayuwa Cikin Sauki, Kuma Har Yanzu Sunan Sa Kenan Babu Babu Ragi Babu Kari

Yanzu Da Ace Dan Nigeria Ne A Arewa Da Sunan Sa Ya Zama

Engineer Alhaji (Dr.) Mark Zuckerberg FNSE, FCD, MNI, PHD, FNIQS, Wazirin Kano Walin Sokoto, Chiroman Kano Garkuwan Borno, Matawallen Zazzau, Garkuwan Gwandu Wakilin Gizo Gizon Daura Kuma Sarkin Littafin Kasar Hausa πŸ˜‚πŸ˜‚

Press Musty Na Daha

05/05/2023

Da Ance Muhammadu Harshe Na Salati Yake Furtawa

Sallallahu Alaika Ya Rasulallah

25/04/2023

Barka Da Sallah Masoya Manzan Allah (S A W)

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Press Musty Na Daha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share