Sulaiman Bala

Sulaiman Bala The More People You Help Become Successful, The More Successful You Become

15/11/2023
Abubuwa guda uku idan babu su a Aure fitina ne:1. Nutsuwa2. Kauna3. TausayiAllah ya datar damu. Dr. Zubairu Abubakar Mad...
17/09/2023

Abubuwa guda uku idan babu su a Aure fitina ne:
1. Nutsuwa
2. Kauna
3. Tausayi

Allah ya datar damu.

Dr. Zubairu Abubakar Madaki (HafizahulLah)

Prof Muhammad Sani Umar rijiyar Lemo Hafizahullah
16/09/2023

Prof Muhammad Sani Umar rijiyar Lemo Hafizahullah

Masu Da'awa Sai Sun Dage,Sai Sunyi Hakuri Kamar Yanda Bakin Karfe Yake Bama Makera Wahala,Saida Juriya Dr Zubairu Madaki...
13/09/2023

Masu Da'awa Sai Sun Dage,Sai Sunyi Hakuri Kamar Yanda Bakin Karfe Yake Bama Makera Wahala,Saida Juriya

Dr Zubairu Madaki Rahmahullah

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin S...
06/09/2023

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin Sarki dake garin Argungu a jahar kebbi, Naijeriya Insha Allah

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa Bayan Jinya Da Yayi Daren Jiya Bayan Magriba Z...
06/09/2023

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa Bayan Jinya Da Yayi Daren Jiya Bayan Magriba Zuwa Ishai, Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Kai Haske Kabarinsa

Kanisanci Boka Domin Tsira Da Imaninka, Anan Duniya Da Kuma Gobe Kiyama Prof  Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
06/09/2023

Kanisanci Boka Domin Tsira Da Imaninka, Anan Duniya Da Kuma Gobe Kiyama

Prof Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Nuna Tausayi Da Rahama Wa yara Yana Cikin Hanyar Tarbiyyarsu Cikin Sauki,Mu Koya Daga Dabi,un Manzon Allah Na TausayiYak...
05/09/2023

Nuna Tausayi Da Rahama Wa yara Yana Cikin Hanyar Tarbiyyarsu Cikin Sauki,Mu Koya Daga Dabi,un Manzon Allah Na Tausayi

Yakai Manzon Allah ( s a w ) Yakai Yashafa Kan Yara Yana Bashi Hakuri Saboda Tsuntsunsa Da Ta Mutu Yana Cewa ( Ya Aba humair mafa'alan nugair )

Manzon Allah Yakanci Tare Da Yara A Kwano Daya Saboda Nuna Musu Kyakkyawar Dabi'a ( s a w )

Allah yabamu Ikon koyi Da Halaye Irin Na Manzon Allah

Dr Muhammad Sani Birnin Kudu Hafizahullah

Address

Unguwan Kwari
Bauchi
740102

Telephone

+2348137706623

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Bala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sulaiman Bala:

Share