Bauchi Hausa News

Bauchi Hausa News Bauchi Hausa News Jaridace Da Take Kawo Ingantattu Labarai Da Rihotanni Ba Tare Dacin Zarafin Kowa Ba

22/04/2025

With Comr Sadeeq Dan Bauchi – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

12/04/2025

With CeroFilm – I'm on a streak! I've been a top fan for 9 months in a row. 🎉

Yadda aka tarbi shugaban kasar Chadi Marshall Mahamat Idris Deby yau Juma'a, lokacin da ya isa Addis Ababa domin halarta...
15/02/2025

Yadda aka tarbi shugaban kasar Chadi Marshall Mahamat Idris Deby yau Juma'a, lokacin da ya isa Addis Ababa domin halartar taron shugabannin kasashen Afirka da za'a fara gobe asabar.

📷 Fadar shugaban Chadi

JIBWIS TA DAGE TARON QUR'ANIC CONVENTION DA AKA SHIRYA YI A ABUJABayanan da BBC ta samu sun nuna cewa an ɗage taron maha...
15/02/2025

JIBWIS TA DAGE TARON QUR'ANIC CONVENTION DA AKA SHIRYA YI A ABUJA

Bayanan da BBC ta samu sun nuna cewa an ɗage taron mahaddata al-Qur'ani da ake yi wa laƙabi da Qur'anic Convention a Turance da ya rage ƙasa da mako biyu a gudanar a Abuja.

Kafin yanzu an dai saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 da ranar da za a yi taron da ake sa ran zai samu mahalarta waɗanda mahaddata Qur'ani ne sama da dubu 60.

Wani ɗan kwamitin tsara taron wanda bai so a ambaci sunansa ba, ya shaida wa BBC cewa "tun daren jiya Alhamis aka ɗage yin wannan taro.

Sai dai kuma majiyar ba ta tabbatar haƙiƙanin dalilin da ya sa aka ɗage taro ba da kuma yaushe ne sabon lokacin da za a yi taron a nan gaba.

Sai dai da dama na danganta dalilin dagewar da shirye-shiryen karance-karance da tafsirin watan Ramadana.

Kyautata walwala da jin dadin ma'aikatan gwamnati a Nijeriya na cikin abubuwan da Shugaba Tinubu ya ba muhimmanci - Kass...
15/02/2025

Kyautata walwala da jin dadin ma'aikatan gwamnati a Nijeriya na cikin abubuwan da Shugaba Tinubu ya ba muhimmanci - Kasshim Shettima

HOTUNA: Gwamnatin tarayya ta mikawa Gwamnatin Kaduna takardun izinin mallakar jami’ar NOK wata jami’a mai zaman kanta da...
15/02/2025

HOTUNA: Gwamnatin tarayya ta mikawa Gwamnatin Kaduna takardun izinin mallakar jami’ar NOK wata jami’a mai zaman kanta da kotu ta ƙwace ta mayar da ita Jami’ar kimiyya a kudancin Kaduna

Sai Tinubu ya gama shekara 8 kafin mulki zai dawo Arewa -inji Ganduje Me zaku ce?
15/02/2025

Sai Tinubu ya gama shekara 8 kafin mulki zai dawo Arewa -inji Ganduje

Me zaku ce?

Bankin Keystone Bank ya koma mallakin Gwamnatin tarayyar Najeriya Cigaba ko ci baya?
15/02/2025

Bankin Keystone Bank ya koma mallakin Gwamnatin tarayyar Najeriya

Cigaba ko ci baya?

BABBAN LABARI: Gwamnatin Canada ta ki baiwa shugaban hafsan tsaron Najeriya da mukarrabansa Visar shiga kasarsuWannan ab...
15/02/2025

BABBAN LABARI: Gwamnatin Canada ta ki baiwa shugaban hafsan tsaron Najeriya da mukarrabansa Visar shiga kasarsu

Wannan abu ya batawa Gwamnatin Najeriya rai

Me zaku ce?

DA DUMI-DUMI: Mwaƙa sun fara yin waƙe-waƙen El-Rufai dawo-dawo a Kaduna Mawaƙan na bayyana cewa Kaduna na kewar jajurtac...
15/02/2025

DA DUMI-DUMI: Mwaƙa sun fara yin waƙe-waƙen El-Rufai dawo-dawo a Kaduna

Mawaƙan na bayyana cewa Kaduna na kewar jajurtaccen Gwamna ganin yadda a yanzu jihar ta shiga tangal-tangal sakamakon gazawar Gwamnati mai ci.

Me zaku ce?

LABARI: Ministan Tsaro na Najeriya, Mai Girma Mohammed Badaru Abubakar CON, mni, yana cikin ministocin da s**a hadu da S...
15/02/2025

LABARI: Ministan Tsaro na Najeriya, Mai Girma Mohammed Badaru Abubakar CON, mni, yana cikin ministocin da s**a hadu da Shugaba Bola Ahmed Tinubu GCFR a daren Alhamis bayan isowarsa Addis Ababa, Ethiopia, daga Faransa.

Mai Girma Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar CON, mni, yana daga cikin ministocin Najeriya da s**a halarci taron da Shugaba Bola Ahmed Tinubu GCFR ya gudanar a daren Alhamis bayan isowarsa birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia, daga Faransa. An gudanar da taron ne kafin fara zaman babban taro na 38 na shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Afirka (AU), wanda zai gudana daga ranar 14 zuwa 16 ga Fabrairu, 2025.

Safwan Sani Imam
Personal Assistant to the Honourable Minister of Defence. ( New Media )

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bauchi Hausa News:

Share