Kasar Bauchi A Jiya Da Yau

Kasar Bauchi A Jiya Da Yau wannan shafi an bude shi ne domin kawo tarihin magabata da kuma wanda suke mulki a kasar Bauchi.

Allah ya taimaki Sarki
13/08/2025

Allah ya taimaki Sarki

Da wani abu ne kuke tuna Marigayi Sarkin Bauchi Alh Sulaimanu Adamu CFR ?MWTBKo wata kalma ce daga gare shi, wani aiki n...
28/07/2025

Da wani abu ne kuke tuna Marigayi Sarkin Bauchi Alh Sulaimanu Adamu CFR ?
MWTB

Ko wata kalma ce daga gare shi, wani aiki ne da ya yi, ko wata dabi’a tasa da ta burge ku, ku fada mana abin da ya fi tsaya muku a rai daga rayuwarsa.

Mu hadu a comment section 📥

SHEKARU GOMA SHA BIYAR (15) DA RASUWAR MARIGAYI MAI MARTABA SARKIN BAUCHI NA 10 ALH. DR. SULAIMANU ADAMU JUMBAAllah yaji...
28/07/2025

SHEKARU GOMA SHA BIYAR (15) DA RASUWAR MARIGAYI MAI MARTABA SARKIN BAUCHI NA 10 ALH. DR. SULAIMANU ADAMU JUMBA

Allah yajikan Mai Martaba Sarkin Bauchi na 10 Allah yakara kyautata makwancin shi tareda sauran wanda s**a gabace mu baki daya, Amiin.

Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un 💔 😭 Allah yayi rasuwa wa Musa Muhammad YauAllah ya jikan sa da rahama MWTBAllah ya k...
27/07/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un 💔 😭

Allah yayi rasuwa wa Musa Muhammad Yau
Allah ya jikan sa da rahama
MWTB

Allah ya kyautata namu bayan nasu 🤲

Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un 💔 😭 Allah yayi rasuwa wa Farfesa Alhassan Muhammad Gani, tsohon Shugaban Jami’ar Tar...
27/07/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un 💔 😭

Allah yayi rasuwa wa Farfesa Alhassan Muhammad Gani, tsohon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Kashere (F*K)
MWTB

Allah ya jikan sa da rahama
Allah ya kyautata namu bayan nasu 🤲

DAGA FADAN MAI MARTABA SARKIN BAUCHI Yau 02/02/2024 Mai Martaba Sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR. Ya ta...
02/02/2024

DAGA FADAN MAI MARTABA SARKIN BAUCHI

Yau 02/02/2024 Mai Martaba Sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR. Ya tabatar da Saurautan (Bargan Bauchi)
na farko wa Alh. Garba Ado wanda akafi sani da baba waziri (wazirin Ya'nkwana)

Muna Adduan Allah ubangiji ya tayashi riko. Amiin.

BARKA DA JUMA'A Fitowar maimartaba Sarkin Bauchi kenanAlh(Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR. zuwa masalacin juma'a  yau..Al...
02/02/2024

BARKA DA JUMA'A

Fitowar maimartaba Sarkin Bauchi kenan
Alh(Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR. zuwa masalacin juma'a yau..

Allah Ubangiji yakara wa Sarki lafiya da nisan kwana, Allah ubangiji ya karbi ibadunmu

2/02/2024.

INNAILAIHI WA'INNAILAHIRRAJIUNAllah yayi rasuwa wa ɗaya' daga Cikin dattawa a jihar Bauchi, Alhaji Ya'u Saɗe, bayan jiny...
02/02/2024

INNAILAIHI WA'INNAILAHIRRAJIUN

Allah yayi rasuwa wa ɗaya' daga Cikin dattawa a jihar Bauchi, Alhaji Ya'u Saɗe, bayan jinya dayayi fama dashi.

Allah yajikansa ya kyautata makwancin shi ya yamasa rahama yasa ya huta.

Za'ayi jana'iza a Babban Masallacin juma'a na Fadan Mai Martaba Sarkin Bauchi, bayan Sallah juma'a 2:15pm

DAGA FADAN MAI MARTABA SARKIN BAUCHIYau 29/01/2024 Mai Martaba Sarkin Bauchi, Sarkin Yakin Daukar Usmaniyya Alh. Dr. Ril...
29/01/2024

DAGA FADAN MAI MARTABA SARKIN BAUCHI

Yau 29/01/2024 Mai Martaba Sarkin Bauchi, Sarkin Yakin Daukar Usmaniyya Alh. Dr. Rilwanu Sulaiman Adamu CFR yafito zaman Majalisa.

Allah yakara wa Sarki lafiya da nisan kwana.

SAKON TAYA MURNA NA CIKAN SHEKARU 46 Yau 27/01/2024 Mai Martaba Sarkin Ningi Alh. Dr. Yunusa Muhammad Danyaya yake cika ...
27/01/2024

SAKON TAYA MURNA NA CIKAN SHEKARU 46

Yau 27/01/2024 Mai Martaba Sarkin Ningi Alh. Dr. Yunusa Muhammad Danyaya yake cika shekaru 46 kan karagar Mulki, muna addu'a Allah yaja kwana yakara wa sarki lafiya.

27/01/2024

Mai Martaba Sarkin Bauchi Alh. (Dr.) Rilwanu Suleimanu Adamu CFR,  Ya Fito Daga Masallaci Domin Komawa Fadansa Bayan An ...
26/01/2024

Mai Martaba Sarkin Bauchi
Alh. (Dr.) Rilwanu Suleimanu Adamu CFR, Ya Fito Daga Masallaci Domin Komawa Fadansa Bayan An idar Da Sallan Jumma'a A Yau..

Ubangiji Allah yakara wa Sarki Lafiya da Nisan kwana Mai Albarka Ameen yah hayyu yah Qayyum..

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN Yau shekara daya (1) chif da rasuwar Alh. Ibrahim Sulaiman Adamu (Dan Musa) muna addu'...
26/01/2024

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Yau shekara daya (1) chif da rasuwar Alh. Ibrahim Sulaiman Adamu (Dan Musa) muna addu'a Allah yasa yana aljanna, Allah yajikan magabatanmu baki daya.

Address

Bauchi
740211

Telephone

+2348022193384

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasar Bauchi A Jiya Da Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasar Bauchi A Jiya Da Yau:

Share