Tashar Sunna TV tasha ce da ta yi fice wurin kawo muku shirye shirye na Addini bisa koyarwar Sunna
(6)
15/08/2025
15/08/2025
KHUDUBARMU TA YAU
JUMA'A
21 SAFAR 1447
15 AUGUST 2025
MAI TAKEN
SAKON MATASA
DAGA
MASALLACIN JUMA'A NA FEDERAL TEACHING HOSPITAL GOMBE
13/08/2025
MUHADARAH MAI TAKEN HADIN KAN MUSULMI
Masjidu Khulafa'ul Rashidin Kumbiya Kumbiya Gombe State Nigeria.
Malamai Masu Gabatarwa:
Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Sheikh Yahaya Shehu Mai Mota
Prof. Abdullahi Bappah Garkuwa
Sheikh Hashim Nasidi Baban Auwaab
Sheikh Barrister Ishaq Adam
Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai cigaba da Tafsirin mako mako da yake gabatarwa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.
Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.
12/08/2025
Sunna TV Official
12/08/2025
019 Ash- Shamail Muhammadiyya
12/08/2025
003 KARATUN LITTAFIN AR-RAHIQUL MAKHTOOM
Prof. Zubairu Abubakar Madaki
Masallacin Juma'a Na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Dake Kasuwar Kaji, Azare Bauchi.
Be the first to know and let us send you an email when Sunna TV Official posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.