Sabuwar Tafiya
Sabuwar Office
Sabon Gwamna
In Shaa Allah
14/07/2025
Dokajin Bauchi ya karbi bakoncin Salisu Z***r Ningi Tsohon Dan Majalisan Tarayya wanda ya wakilci Ningi da Warje
Zariya ya biyo bayan Mu'baya'ar da nuna goyon Baya wa Sanata Halliru Dauda Jika Dokajin bisa Kudirin Dokajin na Takaran Gwamnan Jihar Bauchi a kakar zabe Mai zuwa.
13/07/2025
TA'AZIYYA
Amadadin Sanata Halliru Dauda Jika Dokajin Bauchi tareda llahirin Al'ummar sa daga Bauchi dama Kasa Baki daya yana mika sakon Taaziyyar sa ga yan'uwa da lyalan Marigayi Tsohon Shugaban kasa Muhammad Buhari
Tareda fatan Allah ya jikansa da rahama Allah yasa Aljannatul firdausi ya zanto makoma agareshi tareda sauran magabata damu kanmu baki daya.
SENATOR ⁃ Halliru Dauda Jika Dokajin Bauchi
Be the first to know and let us send you an email when Dokaji Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.