labari Daga Bauchi Tv

labari Daga Bauchi Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from labari Daga Bauchi Tv, TV Channel, Bauchi.

22/07/2026

Innalillahi An Saki Chikakken Bidiyon Da Ya Jijjiga Al'umar Arewachin...

ALLAH SARKI: Wannan ita ce malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi a garin Maraban Jos, Jihar Kaduna, wadda wasu fusatatt...
22/06/2026

ALLAH SARKI: Wannan ita ce malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi a garin Maraban Jos, Jihar Kaduna, wadda wasu fusatattun matasa s**a ka*she bisa zargin ta da satar yara, zarkin da aka ce ba gaskiya ba ne.

Matashiya Zee Lataren Ta Sha 'Hypo' Sabòda Saleem GojeMatashiyar nan da ta yi tattaki daga garin Zing dake jihar Taraba ...
03/03/2026

Matashiya Zee Lataren Ta Sha 'Hypo' Sabòda Saleem Goje

Matashiyar nan da ta yi tattaki daga garin Zing dake jihar Taraba zuwa Abuja don yin ido hudu da Attajirin matashi, Saleem Goje.

Rahotanni sun tabbatarwa da Rariya cewa matashiyar ta sha hypo ne don saboda ba su hadu da Saleem Goje ba.

Tun a yammacin yau ne daya daga cikin kawayenta ta sanar da wakilinmu muwayacin halin da matashiyar take ciki, inda suna cikin musu kamar da wasa ta sha hypon, bayan abokan musunta sun yi inkarin cewa ba za ta iya shan hypon saboda Saleem din ba.

A cewar Zee Lataren, wadda har zuwa lokacin hada wannan rahoto ake kan kanikancinta a asibitin Sauki dake garin Zing, ta ce ta yanke hukuncin shan hypo din ne saboda Saleem Goje ya ki bari su hadu, duk da irin zagin da ta yi ta sha a wajen jama'a a lokacin da take tattaki don ganin nasa.

Me za ku ce?

Labari da Dumi-Dumi: Bala Wunti Ya Ƙarfafa Rajistar APC A Bauchi Da Tablets 212 Da Tallafin Logistics Naira Miliyan 169....
31/01/2026

Labari da Dumi-Dumi: Bala Wunti Ya Ƙarfafa Rajistar APC A Bauchi Da Tablets 212 Da Tallafin Logistics Naira Miliyan 169.02.

Tallafin ya haɗa da tablets guda 212 ɗaya ga kowace ward da tallafin logistics na Naira miliyan 169.02, yayin da Dr. Bala Maijama’a Wunti ya kammala rajistarsa a APC domin ƙarfafa jam’iyya daga tushe a Jihar Bauchi.

Wata tawaga da Usman Ya’u ya jagoranta, bisa wakilcin Dr. Bala Maijama’a Wunti, ta miƙa tablets guda 212 da kuma tallafin logistics na Naira miliyan 169.02 ga jam’iyyar APC a Jihar Bauchi, domin tallafa wa aikin rajistar mambobi a dukkan wards guda 212 na jihar.

An gudanar da miƙa tallafin ne a sakatariyar jam’iyyar APC ta jiha. An bayyana cewa tablets ɗin ɗaya ga kowace ward mallakin jam’iyya ne gaba ɗaya, kuma an tanadar da su ne domin sauƙaƙa rajista ta zamani, tattara bayanai, da inganta aiki a matakin ward.

Tallafin logistics ɗin zai taimaka wa shugabannin jam’iyya, agents na rajista, da supervisors musamman wajen data.

Tawagar ta bayyana cewa wannan gudummawa ba ta da alaƙa da ayyana takara, illa kawai ƙoƙari ne na ƙarfafa jam’iyya daga tushe.

Tawagar ta kuma tabbatar da cewa Dr. Bala Maijama’a Wunti ya kammala rajistarsa a matsayin cikakken mamba na APC bisa doka da ƙa’idojin jam’iyya.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when labari Daga Bauchi Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to labari Daga Bauchi Tv:

Shortcuts

Share

Category