03/07/2024
Menene Affiliate marketing???
Affiliate marketing business ne da kowa xae iya matuqar kana da wadannan abubuwan
πππ
1. Phone
2. Data connection
3. Little capital
4. Willingness to learn
Baka da buqatar wani yayi maka hanya domin fara Affiliate marketing π€·ββοΈ
Babbar hanyarka itace wayarka π±
π
Affiliate marketing business ne da xae baka damar sayar da kayan da ba naka ba ana biyanka commission π°
Mafi qarancin abnda xaka samu na commission shine 50% commission π€©
Misaliπππ
Ka sayar da product mae darajar naira dubu ashirin kaga idan akace 50% commission kana da 10k a matsayin ladan sayar d wnn product da kayi mae asalin kaya yana da 10kπ₯ idan a rana ka sayar da irin wannan product din guda 5 toh kowanne daga ciki kana da 10k kaga 10k Γ 5= 50k kaga ka tashi da 50k a rana daya kenanπ
: Note:π§ββοΈ
Affiliate marketing b gurin da xaka sa 10k anjima ya haehu ya xama 20k bne snn ba referral program bne da xa'a ce ka kawo mutum 1,2 ko 3 ka samu 1k baπ
Idan kasan irin wannan kke nema plx kyi deleting contact dina cox wnn business din ba naka bane ba gurin cin banxa baneπ
Affiliate marketing skill ne koya akeyi idan ka koya kayi aeki da abnda ka koya shine xaka samu kudi ba wae daga xaune muke samu baππ€π»
Ko d yake kusan dg xaunen muke samuπ tunda bbu inda muke xuwa dg gida mukeyin komaeπ
Wannan shine takaitaccen bayani akan Affiliate marketing