Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA

Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM YA ALLAH KASA ALBARKA ACIKIN WANNAN PAGE DON YADA ADDININKA MUSULUNCI AMIN

Allah Ya maka Rahama Mal Abdussalam ABDLHAMID Yan Agajin Masallacin Juma'an Professor Zubairu Abubakar Madaki Muna GDY A...
13/07/2025

Allah Ya maka Rahama Mal Abdussalam ABDLHAMID Yan Agajin Masallacin Juma'an Professor Zubairu Abubakar Madaki Muna GDY Allah Yabar Qauna Da Zumunci
Imam Adam Ahmad ---CHIEF IMAM JIBWIS
Abdulhamid Bahai ----MAHAIFIN ABDUSSALAM
Umar Usman Bauchi --- DIV LEADER BH LGA
Yahuza Aliyu --- DEPUTY DIV LEADER BH LGA
Abubakar Musa Jibrin-- BH Div SEC GENERAL
Ya'u Wakili Wahu --DUPTY SECRETAY GENERAL
Yahya Idris Yahya-- DETACHMENT LEADER K/W
Uthman Hassan --- DUPTY DET LEADER K/W
Ibrahim Abubakar Sa'i -- DET ORG SEC K/WAMBAI

Da Dukkan Yan Agajin Mu na Kofar Wambai Detachment Mun Karbi Wannan Gaisuwar Hannu Bibiyu Allah Yaqara Albarka Mukuma Intamu Tazo Allah Kasa Mucika Da Kyau Da Imani

Jibwis Nhq Jos Internet Media Committee Bauchi LGA
Imam Abdullahi Hashimu ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️.

09/07/2025
INNA LILLAHI WA INNAH ILAIHIR RAJI'UN !!! ALLAH TA'ALA YA KARBI RAYUWAR DAN AGAJIN MU WATO ABDUSSALAM ABDULHAMID DAYA DA...
08/07/2025

INNA LILLAHI WA INNAH ILAIHIR RAJI'UN !!! ALLAH TA'ALA YA KARBI RAYUWAR DAN AGAJIN MU WATO ABDUSSALAM ABDULHAMID DAYA DAGA CIKIN LADANAN MASALLACIN JIBWIS

MUTUMIN KIRKI,GA SON ADDI,DA HIDIMA WA ADDINI, ALLAH YASA ALJANNAH TA ZAMA MAKO,TARE DAMU BAKI DAYA😭😭😭

Za'a Yi Masa Sallah Kamar Haƙa

Yau Talata 08/07/2025
Time:- Karfe 1:00
Venue:- Masallacin Juma'an JiBWIS Bauchi

Allah Yamasa Rahama Da Gafara Mukuma Intamu Tazo Allah Kasa Mu cika Da Kyau Da Imani Amin

Jibwis Nhq Jos Internet Media Committee Bauchi LGA.

Innalillhahi Wa'inna Ilahirraj'un Allah Yayi Rasuwa Wa Mahaifin Mal Ibrahim Hamisu Shugaban Agaji Na Kandahar Detachment...
06/07/2025

Innalillhahi Wa'inna Ilahirraj'un Allah Yayi Rasuwa Wa Mahaifin Mal Ibrahim Hamisu Shugaban Agaji Na Kandahar Detachment A Daren Jiya
Da'a Masa Jana'iza Yau Lahadi Da Misalin Karfe 9:00 Na Safe A Gidansu Dake Kusa Da Asibitin Kandahar

Muna Addu'ar Allah Yajiqanshi Yagafarta Mishi Yasa Aljannah Yazam Makoma

Jibrin Rabiu Babaji
Bauchi Divisional PRO

Shugaban Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bauchi Imam Mahmud Isah Duguri Yana Gayyatar Al'umma Zuwa Wa'azin JiBWIS N...
04/07/2025

Shugaban Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bauchi Imam Mahmud Isah Duguri Yana Gayyatar Al'umma Zuwa Wa'azin JiBWIS NHQ JOS BAUCHI LGA Wanda Zai Gudana A Kofar Gidan Hon Hafiz Umar Yahuza Bauchi In Sha Allahu Kamar Haƙa👇

Date :- Yau Juma'a 04/07/2025M 09/01/1447H
Time :- Bayan Sallar Isha'i
Venue :- Kofar Gidan Hafiz Umar Yahuza Bauchi Dake Hanyar Masallacin Juma'an Ibrahim Bako In Sha Allahu Za'a Samu Yan Agaji Don Nuna Wa Mutane Hanyar

Allah Yasa Albarka

Sanarwar Daga Shugaban Jibwis Nhq Jos Internet Media Committee Bauchi LGA Imam Abdullahi Hashimu .

GWANIN AL-QUR'ANI🙏Wannan Shine Hafiz ALaramma YAHUZA MUHAMMADU BAUCHI🙏Daya daga cikin  ALARAMMOMIN Kungiyar Izala  wadan...
03/07/2025

GWANIN AL-QUR'ANI🙏

Wannan Shine Hafiz ALaramma YAHUZA MUHAMMADU BAUCHI🙏

Daya daga cikin ALARAMMOMIN Kungiyar Izala wadan DA s**a dade suna bayar da gudunmuwa a harkar Da'awa💜

Allah ya saka masa da alkhairi ALLAH yaqara lafiya da kwanciyar hankali Alaramma

Jibwis Nhq Jos Internet Media Committee Bauchi LGA.

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos Bauchi LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share