Arewa TV5

Arewa TV5 media and publicity

29/08/2024

Ku kasance da shiri mai illimantarwa na musamman wato Dr Mark's Animal Show a yau Alhamis da misalin 7 na dare sannan amaimaita a ranar Juma'a da misalin karfe 5 na yamma.

29/08/2024
28/08/2024

Shirin Kwana Casa'in Zango Na 12 na nan tafe da ingattaccen labari, hadi da sababbin fuskoki wanda zasu taka rawar gani,wanda zai zo muku a 21 ga watan satumba akan manhajar sati biyu kafin ma a haskashi a talabijin.

28/08/2024

Mun shirya muku wani sabon gawurtaccen shiri mai suna Watarana A Kano, wanda zai fara zuwa muku a 1 ga watan Satumba akan manhajar mu ta AREWA24 On Demand zalla! ku tuntube mu ta wannan lambar 07060690969 akan whatsapp domin yin rijista, kar wannan shiri ya wuce ku.

17/02/2024

Atisayen kashe gobara

Kalli ka Qaru

Address

No 10 Block C Games Village
Bauchi

Telephone

+2348166460677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa TV5 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa TV5:

Share

Category