
31/07/2025
APC A JIHAR BAUCHI....
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya jagoranci zaman hadin kai tsakanin jigajigai na jamiyyar APC I da s**a amince suyi aiki tare don cigaban jamiyyar.
Taron yasamu halartar tsohon kakakin majalisa Dogara yakubu, tsohon gwamna Isa Yuguda, tsohon gwamna M. A Abubakar, Minister Ali Pate, Sanata shehu Buba da sauran su.