Yau da gobe

Yau da gobe Domin sanin abin dake faruwa nayau da gobe

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Attahiru, Dikko Haruna, Amadu Makama, Ya'u Dogari,...
15/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Attahiru, Dikko Haruna, Amadu Makama, Ya'u Dogari, Mahamadou Ali, Aliyu Yoffo, Uzairu Suleman, Hassan Fulani Ahmad, Suliman Yakubu, Junaidu Lawali, Sani Ibrahim, Nasir Lawan, Mudaha Ahme, Vannesa Rose, Muhammad Kamilu, Grema Uomara, Duniya Mai Yayi, Abubakar Sayyadi Masanawa, Afadulh Mamahame, Salisu Abdulkarimu, Mubarak abdulkarim, Dan Antiy, Mukhtar Abdulkadir, Na Fadima, Ali Gurjawa, Alhaji Samail Hrauan, Musa Ahmd, Abubakar Kwannawa, Isiya Wizi

30/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Abdurahman Yahya, Auwalu Garba Adamu, Mahmad Geey

22/06/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Abubakar, Halima Isa

13/06/2024

Kun Ji Rabo!

Sheikh AbdulAziz Al-as-Sheikh babban Muftin ƙasar Saudia wanda aka haifa a shekarar (1362H/1945M) ya ba da labarin cewa, ya yi ma Shaihunan Malamai; Ibnu Hazm (r. 456H) da Ibnu Abdil Barri (r.463H) da Alƙali Iyadh (r.544H) da Abul Hasan Ibnu Sidah (r. 458H), duk ya yi masu aikin Hajji domin suna cikin Malamai 'yan Andalusiya waɗanda ya amfana da iliminsu kuma a cikim tarihinsu an faɗi cewa Allah bai ba su ikon yin aikin Hajji ba.

Haka ma ya ce, ya yi Hajji ma Imamun Nawawi (r. 676H) da Mundhiri (r. 656H) da Ibnu Rajab (r. 795H). Duka waɗannan saboda amfanuwa da iliminsu da ya yi. Sannan kuma duk ta ƙasa ya yi masu aikin Hajji daga Riyadh; ma'ana da mota ya taho ba da jirgi ba (tafiya kusan ta awa 10).

Allahu akbar! Wannan ita ce zumuntar ilimi.
Yau, shekaru 989 kenan da rasuwar Ibnu Hazm, 982 da rasuwar Ibnu Abdil Barr, shekeru 901 Alƙali Iyadh, shekaru 987 Ibnu Sidah, shekaru 769 Nawawi, 789 Mundhiri, 650 Ibnu Rajab; amma ace a yau ɗin nan akwai mai tashi daga wani yanki na duniya ya je Makka don ya yi masu aikin Hajji!

Wane darasi ko darussa kuka koya daga wannan labari mai ban al'ajabi?

Mutane nawa ne s**a amfana da su a tsawon waɗannan shekaru a dalilin tasirin iliminsu da s**a bari?

Malamai ku ƙara himma aikinku yana kyau kuma yana ɗorewa. Ɗaliban ilimi ku yawaita gode ma Malamanku na kusa da na nesa, na da, da na yanzu domin falalarsu tana da yawa a kan ku.

Allah mun gode maka da ka ɗora mu a kan tafarkin Ilimi mai irin wannan daraja.

Ya Allah, ka azurta mu Istiƙama, ka sa mu yi daidai kuma mu cika a tafarkin Sunnah, mu bar baya mai kyau wadda za mu ci moriyarta. Ya Allah, ka sa mu cika da imani.

Mansur Sokoto
Laraba 6 Dhul Hijjah 1445H, June 12, 2024)
A birnin Madinaj

WATÁSABÚWA: Malama yau naga bakar safiya, ba fada ba kómai mijina bayan yayi sallar Asuba ya mikómin takardar saki, kuma...
29/04/2024

WATÁSABÚWA: Malama yau naga bakar safiya, ba fada ba kómai mijina bayan yayi sallar Asuba ya mikómin takardar saki, kuma Wallahi lafiya lau muke, jiya tare muka ci Abincin dare muna cu muna hira ina ta saka shi nishada da walwala, dón kwanan nan sai Naga ya zauna shi kadai Yana tunani kamar Yana da damuwa in na tambaye shi sai yace ba kómai.

Da na karanta takardar na d**o kai muka hada ido idanuwa na cike da kwalla nace masa wane mai nayi Maka ?
Mai yayi zafi haka?
Sai yace min zama ne ya kare kawai .
Nayi hakuri.

Da ya ga kukana ya tsânan ta sai yacê wance kiyi hakuri ba s0n kine bana yiba, Amman Malamai na sún tabbatar min da cewa in har ina tare dake bazantaɓa yin arziki ba, sai dai na samu mai suna Safiyyya na aura shine burujin sunan mu zai haɗu.

Malama Ya zanyi?
Ni marainiyata ce , yarana uku,yanzu ma watana biyu da haihuwa ta ukun. Babata da babana duk sun rasu na rasa yadda zanyi.😭

DAGA Umma Suleiman Ƴan Awaki
Allah ya sa wake.

Wannan shi ne Bala Wunti Wanda ya Gina masallacin sheikh Dahiru Usman Bauchi Allah ya biya da Alkairi
09/03/2024

Wannan shi ne Bala Wunti Wanda ya Gina masallacin sheikh Dahiru Usman Bauchi Allah ya biya da Alkairi

09/03/2024
09/03/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Yusuf, Zaid Danlami Abubakar, Abubakar Musa Haruna, محمد الامين ياء مختار, Sainee Bobbo, Suleman Ayub, Munkaila Musa, Abubakar Yuguda, Abubakar Mikailu, Mahamut Aminu, Engr Muh'd Aminu Lawan, Baban Nafi'u, Kabir Isah, Dayyanu Garba Garba Dayyanu, Abu Abdulrahman, Aminu A Baba

25/04/2022
25/03/2022

Send a message to learn more

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yau da gobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yau da gobe:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share