Bauchi Tutiya

Bauchi Tutiya Mun samar da wannan shashi ne domin sanarda Halinda Duniya ke ciki a zamanan ce.

08/01/2026

Bawan Allah Dan Yobe State

PHONE NUMBER sa

08034063858

ACCOUNT NUMBER sa

3182763888

FIRST BANK
NAME : MALIMA JAGUS

08/01/2026

Wannan bawan Allah Dan asaline Jihar Yobe ne, bashi da Lafiya a kafarss da yake neman taimakon bayin Allah.

PHONE NUMBER Sa

08034063858

ACCOUNT NUMBER Sa

3182763888

FIRST BANK
NAME : MALIMA JAGUS

Labarai Da Dumi DumiAn rushe Hukumar Gudanarwar Kungiyar Kwallon Kafa ta Wikki Tourists inda lamarin ya fara aiki nan ta...
30/12/2025

Labarai Da Dumi Dumi

An rushe Hukumar Gudanarwar Kungiyar Kwallon Kafa ta Wikki Tourists inda lamarin ya fara aiki nan take.

Wannan mataki ya samu amincewar Kwamishinan Ma’aikatar Matasa da Wasanni na Jihar Bauchi, Alhaji Adamu Babayo Gabarin.

A wani bangare na ci gaban lamarin, kwamishinan ya kuma amince da nadin sabuwar Hukumar Gudanarwa, inda Salmanu Abubakar ya kasance Shugaban Hukumar.

Breaking NewsThe Management Board of Wikki Tourists Football Club has been dissolved with immediate effect.The decision ...
30/12/2025

Breaking News

The Management Board of Wikki Tourists Football Club has been dissolved with immediate effect.

The decision was approved by the Commissioner for the Ministry of Youth and Sports, Honorable Adamu Babayo Gabarin.

In a related development, the commissioner has also approved the appointment of a new Management Board, to be chaired by Salmanu Abubakar.

27/12/2025

Sakon Gargadi daga Coordinatan Shirin Renewed Hope Ambassadors na Jihar Bauchi, Hon. Uba Ahmad Nana Garkuwan Ningi.

26/12/2025

Bikin Al'ada na Kabilar Gezawa a yankin Toro, Jihar Bauchi

26/12/2025

Dodon Geji a Kabilar Gezawa na Karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi

26/12/2025

Sakon Taya Murna, Mai Martaba Sarkin Duguri

26/12/2025

Congratulatory message Emir of Duguri

Kashi 1 bisa 3 na Matan Duniya sun samu tsongwamar cin zarafin tursasawa ko cin zarafin badala, Wadda yawancin hakan ya ...
26/11/2024

Kashi 1 bisa 3 na Matan Duniya sun samu tsongwamar cin zarafin tursasawa ko cin zarafin badala, Wadda yawancin hakan ya faru ne a hannun shakikan su ko na abokan zaman su kusa.

26/11/2024

Nigeria National Anthem

25/11/2024

Bauchi State First Lady with the state Children representative on 2024 World Children's Day

Address

Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi Tutiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bauchi Tutiya:

Shortcuts

Share