Mujaddadi TV

Mujaddadi TV WANNAN GIDAN TV AN KIRKIROSHI NE DOMIN TALLATA AYYUKAN SANATAN BAUCHI TA KUDU SANATA SHEHU BUBA UMAR

30/09/2025

CP ON TOP .

YA WARWARE ZARE DA ABAWA.

27/09/2025

ZIYARAR TA'AZIYYA....

A Yau Asabar 27/9/2025, Sanata Shehu Buba yakai ziyarar ta'aziyya ma iyalan Alhaji Yakubu Misliki Gwaram, kafin rasuwarsa shararraen Dan Siyasa ne a Jihar Bauchi.
Allah ya masa Rahama.

Mujaddadi TV,
27/9/2025.

DAGA KARAMAR HUKUMAR ALKALERI...NAIRA MILLION 2 SEN. SHEHU BUBA UMAR YA BAIWA IYALAN MARIGAYI BAKOJI MISKILI GWARAM YAU....
27/09/2025

DAGA KARAMAR HUKUMAR ALKALERI...

NAIRA MILLION 2 SEN. SHEHU BUBA UMAR YA BAIWA IYALAN MARIGAYI BAKOJI MISKILI GWARAM YAU.

Yayinda Sanatan Shehu Buba Umar mai wakiltar Al'ummar mazabar Bauchi ta kudu Yaje Taaziyya a Garin Gwaram na Karamar Hukumar Alkaleri Bisa rasuwar Hon. Bakoji Miskili bayan Gabatar da Taaziyyar Sanata ya Bayyana Irin jimawarsu da marigayin a Hidimar siyasa tun Zamanin Mallam Isa Yuguda.

Bayan Taaziyyar Sanata Shehu Buba Umar ya baiwa Iyalan Marigayin Gudumawar Naira Million 2 tare Kuma da Adduar Allah ya gafartawa mamacin.

MUJADDADI TV.
27/9/2025.

27/09/2025

Sanarwa!!!

AN KADDAMAR DA KUNGIYAR SBU VANGUARD FOR GOVERNOR 2027 A KARAMAR HUKUMAR BAGORO YAU KARKASHIN JAGORANCIN DG. ENGR. ISHAQ...
24/09/2025

AN KADDAMAR DA KUNGIYAR SBU VANGUARD FOR GOVERNOR 2027 A KARAMAR HUKUMAR BAGORO YAU KARKASHIN JAGORANCIN DG. ENGR. ISHAQ DABO.

A Yau 24/9/2025 aka Kaddamar Da Kungiyar SBU VANGUARD Wacce Engr ishaq Dabo yake jagoranta Inda akayi Shuwagabannin a Matakin Karamar Hukuma da Stakeholders tare da Shuwagabannin wards Guda 13 da ake dasu a karamar hukumar.

Ita dai Kungiyar tana kirane ga Sanata Shehu Buba Umar ya Fito Domin Takarar Gwamnan a Shekarar 2027 Wanda yanzu haka ta kaddamar da Shuwagabanninta a kananan hukumomi Guda 19 cikin harda Fadar Jahar Bauchi.

Wanda S**a Halarci Taron sun Hada da ..

DG. Engr ishaq Dabo.
Hon. Buli Bagoro.
Hon. Sale Malanlan.
Comr. Sabo Muhammad.
Ganuwar Bauchi.
Hon. Mukhatar Uban doma.
Hon. Shamsuddee Bala Kaka.
Coordinator SBU GANJUWA .
Coordinator SBU Alkaleri.
Coordinator SBU Central Zonal.
Coordinator SBU Dass.
Da Kuma Manyan stakeholders na Jamiyyar APC a Karamar Hukumar Bagoro.

An Gudanar da taro Cikin Nasara Kuma an Tashi Lafiya Muna Fatan Allah ya Baiwa Sanata Shehu Buba Umar Nasara Ameen .

MUJADDADI TV.

24/09/2025

Comr sabo

24/09/2025

Burus ilya

24/09/2025
24/09/2025

SBUVANGUARDA A T/BALEWA

24/09/2025

SBU VANGUARD A T/BALEWA

24/09/2025

SBU VANGUARD TAFAWA BALEWA

Address

Bauchi

Telephone

+2348158383858

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujaddadi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category