Zitacs Media Network

Zitacs Media Network Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zitacs Media Network, Media/News Company, Gombe Road, Rafin Albasa, Bauchi, Bauchi.

Zitacs Media Network, founded on October 31, 2022, delivers innovative and engaging content across diverse platforms, redefining the media landscape with fresh perspectives and captivating stories.

31/07/2026

Matashi Daga Bauchi Ya Nemi Goyon Bayan Manyan Jihar Domin Cika Burinsa Na Zama Ɗan Sanda

Wani matashi ɗan asalin Jihar Bauchi mai suna Muhammad Haruna ya yi kira ga manyan shugabanni da masu ruwa da tsaki a jihar da su tallafa masa wajen cika burinsa na zama jami'in rundunar 'yan sandan Najeriya.

Muhammad Haruna ya bayyana cewa ya sha ƙoƙarin neman aikin 'yan sanda sau da dama, amma har yanzu bai samu nasarar shiga aikin ba. Ya ce hakan ne ya sa ya yanke shawarar neman taimako da goyon bayan shugabannin jihar, yana mai fatan za su taimaka masa ta kowace hanya da ta dace.

Daga cikin waɗanda ya yi kira gare su akwai Mai Girma Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed (Kauran Bauchi), Mai Martaba Sarkin Bauchi Alhaji Dr. Rilwanu Suleimanu Adamu, Sanata Shehu Buba Umar, Barrister Mohammed Abdullahi Abubakar (Makama Babba), Dr. Bala Wunti, Dr. Yakubu Adamu, PhD, Ministan Lafiya na Tarayyar Najeriya Dr. Muhammad Ali Pate, Sanata Halliru Dauda Jika, Dokajin Bauchi, da kuma Alhaji Mahidu Mu'azu Abubakar (Sarkin Doka).

Ya ce burinsa shi ne ya samu damar yi wa ƙasa hidima a matsayin jami'in 'yan sanda, tare da bayar da gudummawarsa wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaron al'umma.

A ƙarshe, Muhammad Haruna ya yi addu'ar Allah Ya saka wa duk wanda ya taimaka masa da alheri, yana mai fatan shugabannin da ya yi kira gare su za su dubi buƙatarsa cikin tausayi da kulawa.

BREAKING NEWSUEFA NA BARAZANAR KAURACEWA GASAR KOFIN DUNIYA IDAN AKA AMINCE DA SABBIN TSARE-TSAREN FIFA.Ƙungiyoyin ƙwall...
30/07/2026

BREAKING NEWS

UEFA NA BARAZANAR KAURACEWA GASAR KOFIN DUNIYA IDAN AKA AMINCE DA SABBIN TSARE-TSAREN FIFA.

Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa 55 na Turai sun bayyana cewa za su kaurace wa dukkan gasannin FIFA idan aka amince da shirin bai wa masu zuba jari masu zaman kansu damar mallakar wani kaso na gasannin Kofin Duniya.

UEFA ta ce Kofin Duniya ba kayan kasuwanci ba ne, kuma ba za a sayar da shi ga masu zuba jari ba.

📖 Cikakken labari yana zuwa...

💬 Me kuke tunani? Shin UEFA ta yi daidai da wannan matsaya?

29/07/2026

Zamu fara sake muku videos Masu ilmangarwa da nishadantarwa da fadakarwa nan da kwanaki kadan in Sha Allah.

20/05/2026
📢 SANARWA GA MANOMAN JIHAR BAUCHI DA KEWAYE 🌾⛈️DAMINA TA GABATO... SHIN KA YI SHIRI?Ana sa ran fara samun ruwan shuka ma...
19/05/2026

📢 SANARWA GA MANOMAN JIHAR BAUCHI DA KEWAYE 🌾⛈️

DAMINA TA GABATO... SHIN KA YI SHIRI?

Ana sa ran fara samun ruwan shuka mai kyau daga ranar Jumma’a, 22 ga Mayu, 2026 a faɗin Jihar Bauchi.

Shin ka tanadi:
✅ Ingantaccen iri?
✅ Kayan aikin gona?
✅ Taki mai inganci?

🔥 ZITACS LIMITED na samar muku da taki kai tsaye daga masana’antu:

🟤 GOLDEN FERTILIZER
🟢 INDORAMA UREA
⚪ DANGOTE FERTILIZER

📞 Domin oda ko ƙarin bayani:

🟢 WhatsApp: 08088172117
📞 08064329733 | 08064589333

📍 No. 6, Saldan Plaza, Kofar Idi, Bauchi

ZITACS LIMITED
Connecting Farmers, Finance and Opportunity 🤝🌾

11/05/2026

Ina ma ace NSA Nuhu Ribadu ya San me ya kamata da ya ajiye kujerar sa Don ya fuskanci gaskiya.

🔥 BIG MOVE BY ZITACS LIMITED! 🔥On April 22, 2026, the Management Team of Zitacs Limited, led by MD Abdulrahim Abubakar B...
23/04/2026

🔥 BIG MOVE BY ZITACS LIMITED! 🔥

On April 22, 2026, the Management Team of Zitacs Limited, led by MD Abdulrahim Abubakar Babaji and Admin & Finance Director Yusuf Yakubu, took bold steps towards transforming agriculture in Jigawa State 🚀

🤝 The team paid strategic visits to:
✅ Ministry of Agriculture & Natural Resources
✅ National Directorate of Employment (NDE)
✅ Horizon FM, Dutse

💡 The mission?
POWERFUL PARTNERSHIPS in:
🐔 Poultry Farming Training
📈 Market Guarantee Initiative

The outcome? 🔥
We received warm welcomes across all MDAs, including the Department of State Services (DSS) — a strong sign that impactful collaboration is here!

This is more than a visit…
It’s the beginning of:
💼 Job Creation
👨‍🌾 Youth Empowerment
📊 Real Agricultural Transformation

Zitacs Limited is not just talking change…
WE ARE MAKING IT HAPPEN.

💬 Jigawa, are you ready?

Together, we grow. Together, we empower. 💚

📲 Follow us: Zitacs Media Network
📞 WhatsApp: 08088172117

#

Address

Gombe Road, Rafin Albasa, Bauchi
Bauchi
740102

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zitacs Media Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share