I Y R hausa

I Y R hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I Y R hausa, News & Media Website, Bauchi.

21/10/2022

Ya Allah karawa Annabi Daraja.

A kullum ka wayi gari kar kai tsammanin zaka kai yammaci ko ka kai dare kana raye. Wane tanadi kakewa lahirarka? Wane ai...
21/10/2022

A kullum ka wayi gari kar kai tsammanin zaka kai yammaci ko ka kai dare kana raye. Wane tanadi kakewa lahirarka?
Wane aiki kake na Jariya da zai taimakeka a Barzahu bayan ka bar duniya?

Ka zamo mutumin kirki, Ka zauna da Mutanene na kwarai domin ku sadar da alkhairi duk inda kuka tsinci kanku.

A wannan hali na matsi Yi kokari ka samar da da abin da zai ragewa Al’umma radadi, Abinci Ko ruwan sha, ko Yan kudin sayen kayan masarufi da zai sa mutane su dinga tuna alherinka suna maka addu’a.

Ya Ubangiji Ka karfafemu. Amin.
Barkanmu da Juma’a. &

SAUKUWAR BAKI DAGA NIGERIAN MAULUD NATIOAL CHEF IMAM OF GHANA 🇬🇭
21/10/2022

SAUKUWAR BAKI DAGA NIGERIAN MAULUD NATIOAL CHEF IMAM OF GHANA 🇬🇭

Babban Burina Shine Inzamo Sarauniyar Kyau Ta Duniya. 👑🌍, Cewar Sarauniyar kyau a Nijeriya Shatu Garko
14/08/2022

Babban Burina Shine Inzamo Sarauniyar Kyau Ta Duniya. 👑🌍, Cewar Sarauniyar kyau a Nijeriya Shatu Garko

Munsha Wuya Kafin Yau Allah Ka Tausaya Mana Sabo Da Darajar Annabi Muhammad S a w
14/08/2022

Munsha Wuya Kafin Yau Allah Ka Tausaya Mana Sabo Da Darajar Annabi Muhammad S a w

🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺 🥺🥺Ku yi mani uzuri kawai ina cikin bulayi Allah. Wato wani lokacin sai mu kawo bambancin addini sai mu ɗan laɓe...
08/06/2022

🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺 🥺🥺

Ku yi mani uzuri kawai ina cikin bulayi Allah. Wato wani lokacin sai mu kawo bambancin addini sai mu ɗan laɓe dashi sbd a yi ma wani yarfen siyasa to duka su ukkun addininmu ɗaya biyu daga Arewa wanda nake cike da tsoro da zullumin yanda za mu raba ƙuri'unmu tsakaninsu su biyun kuma hakan zai rage tasirin yawanmu, ɗaya daga Kudu shima addininmu ɗaya.

Don Allah ku ba ni labarin ya Mulkin Tinubu ya kasance a Lagos lokacin da yana Gwamna? Biyun Atiku da Kwankwaso na mu ne nan mun san ko su waye.

GOLDEN PEN 🖋

ZUWA GA ALARAMMA AHMAD SULAIMAN KANO!!Cece-kuce ya barke a kafofin sada zumunta  bayan fitar wani Bidiyo inda Alaramma S...
06/06/2022

ZUWA GA ALARAMMA AHMAD SULAIMAN KANO!!

Cece-kuce ya barke a kafofin sada zumunta bayan fitar wani Bidiyo inda Alaramma Sheikh Ahmad Sulaiman yake yi wa dan takarar shugaba na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar addu'ar samun nasara

Malama ina baka shawara da ka rufawa kanka asiri ka fita harkokin siyasa don tsira da mutuncin ka. Domin duk wata daukaka Allah ya baka ita tun da har ya baka Alkur'ani mai girma.

Malam ina so ka sani cewa mun kawo wani zamani inda duk matsayin ko darajar ka za a iya shiga rigar ka a ci mutuncin ka matukar ka shiga siyasa.

Amman Malam idan ka shiryawa jure cin mutunci da kazafi kana iya shigowa a dama da kai.

S-bin Abdallah Sokoto

Wannan shine dan Bangar da ya yi batanci ga Annabi wanda aka kashe tare da kona shi a birnin tarayya Abuja.
06/06/2022

Wannan shine dan Bangar da ya yi batanci ga Annabi wanda aka kashe tare da kona shi a birnin tarayya Abuja.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I Y R hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share