Luti-Media

Luti-Media We are providing the real information for you to be up to date.

14/11/2023

SAƘON MALAM AKAN MUƘABALAR DA ZA'A YI:

1-MALAM YAJI DAƊIN AMSAWA DA DR IDRIS YAYI
2-MALAM SHI YAYI GAYYATA AKAN MUƘABALAR
3-SHI YAKAMATA AZO WURINSHI, AMMA MALAM BAI CE HAKAN BA
4-A NEMI HALL DA ZA'AYI A CIKI (WURIN DA YAKE BA NEUTRAL)
5- A SAMU SHUGABAN ZAMA
6- AYI MUƘABALAR AKAN TSARIN LOKACI LOKACI
7- DAGA CIKIN ABUBAKAR DA ZA'A TATTAUNA AKAI÷

=INGANCIN SAKE HANNU A SALLAH
=INGANCIN SALLAMA ƊAYA A SALLAH
=INGANCIN BIN MAZHABA
=INGANCIN NAƊA RAWANI A SUNNAH
=INGANCIN LADANCI
=KA KAWO WURIN(VIDEO KO AUDIO)DA MALAMAN IZALAR JOS S**A CE A ASKE GEMU
=KA KAWO WURIN (VIDEO KO AUDIO )DA MALAMAN IZALAR JOS S**A CE A TAKA WANDO

8-ABAR ƳAN MEDIA DA GIDAJEN RADIO DA GIDAJEN TELEVISION SUZO SU ƊAUKA
9-KUMA KOWA YAZO DA WASU ALMAJIRAI DA YAKE TARE DASU KO DA MUTUM 10 10 NE
10-KUMA AYI MUƘABALAH BA HAYANIYA DA ZAGE ZAGE SAI ZUBO HUJJOJI KAWAI TARE DA FASSARAN MAGABATA BA FASSARAN WANI ACIKINMU BA.
11-A SAMU JAMI'AN TSARO
12-IDAN YAYI MAKA A SANYA RANAR 25/11/2023

"Mutumin Da Ya Zana Tutar Nijeriya, Taiwo Akinkunmi Ya Rasu. Taiwo ya mutu yananda shekara 93.Daga Abubakar Shehu Dokoki...
30/08/2023

"Mutumin Da Ya Zana Tutar Nijeriya, Taiwo Akinkunmi Ya Rasu.

Taiwo ya mutu yananda shekara 93.

Daga Abubakar Shehu Dokoki."

26/06/2022

Wannan Saurayi daga Bauchi Allah yayi masa baiwar karanta Alqur'ani Mai girma.
Allah bada Ladan saurare

15/03/2022

Maganin talauci daga Manzon Allah SAW, duk wanda yayi abinda malam zai koyar damu Wlh bashi ba Talauci.

Allah mungode.

HOTO: Malama Jaruma Rahama sadau Har'ila Yau....
25/02/2022

HOTO: Malama Jaruma Rahama sadau Har'ila Yau....

23/02/2022

Babu mai karfi sai Allah, kuma saiya so komai yake faruwa ganin yadda ake tukawa da wannan bishiya abin ya bani mamaki kuma Naga Aya

22/02/2022

Hiranmu da Baban Wanka

Address

Sabuwar KASUWA Street, , Railway Road Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Luti-Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share