Duniyar Masarautar Tama Ayau

Duniyar Masarautar Tama Ayau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Masarautar Tama Ayau, Media Agency, Tulu Tama ward, Toro LGA, Bauchi.

Babbar tawaga kenan kasar Tama a Gagarumin Hawan daushe kenan da agabatar a garin gumau a sansanin yallabai Sarkin yakin...
13/04/2025

Babbar tawaga kenan kasar Tama
a Gagarumin Hawan daushe kenan da agabatar a garin gumau a sansanin yallabai Sarkin yakin Bauchi, Hakimin kasar lame

Masha Allah yayin da'aka gabatar da bikin buɗe sabuwar santan yin bita hajji anan cikin garin Tulu Tama ward domin samar...
23/02/2025

Masha Allah yayin da'aka gabatar da bikin buɗe sabuwar santan yin bita hajji anan cikin garin Tulu Tama ward domin samarwa mahajjata sauqin bita Allah ya sanya alkairi

Wannan shine gaskiyar halinda al,ummar kasar Tama take ciki🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
18/11/2024

Wannan shine gaskiyar halinda al,ummar kasar Tama take ciki
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Musabaka Done and dostedGa masu bukatar sauran hotunan wurin dama videos, audios na musabakar su duba first comment akwa...
30/10/2024

Musabaka Done and dosted
Ga masu bukatar sauran hotunan wurin dama videos, audios na musabakar su duba first comment akwai link na WhatsApp group inda zaka dauka koma

Kai tsaye daga wajen musabakan Alqur'ani mai girma na Toro LGA anan cikin garin Tulu
28/10/2024

Kai tsaye daga wajen musabakan Alqur'ani mai girma na Toro LGA anan cikin garin Tulu

  RIGAR KOWAInnan lillahi wa'inna ilaihi raji'un A safiyar yau Juma'a muntashi da jana'izar Ya'u Abdullahi wanda akafi s...
13/09/2024

RIGAR KOWA
Innan lillahi wa'inna ilaihi raji'un
A safiyar yau Juma'a muntashi da jana'izar Ya'u Abdullahi wanda akafi sani da Dan doma ana cikin garin Tulu, Allah yakai haske kabarinsa kuma yasa bakin wahalar kenan

Gwamnatin tarayya tace kamfanin mai na NNPC ne ya kara kudin mai kai tsaye ba Gwamnatin tarayya ba.Karamin ministan mai....
08/09/2024

Gwamnatin tarayya tace kamfanin mai na NNPC ne ya kara kudin mai kai tsaye ba Gwamnatin tarayya ba.
Karamin ministan mai. Heineken Lokpobiri.
_________

Gwamnatin tarayya tayi magana kan batun karin kudin mai a Nijeriya Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur,.
Heineken Lokpobiri, yace NNPCL ta kara kudin ko tuntubar Gwamnati ba suyi ba.

Ajiya Alhamis, karamin ministan ya ce gwamnatin tarayya ba ta da alhakin karin farashin man fetur a fadin kasar nan.

Ministan ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar gwamnati bayan ganawarsa da mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima.

Lokpobiri ya ce gwamnati ta dade da zame hannunta daga maganar farashin man fetur, ita man ce take yanke wa kanta kuɗi. A kasuwa tun bayan cire tallafi.

Yace yanda abun yake ” Idan man ya samu wato ya wadata, farashin zai canja, zai sauka.

” Abinda ya fi damun mu shine man ya wadatu a ko ina a faɗin ƙasar nan. Kuma zai wadatu zuwa karshen wannan mako.

Bayan haka ministan ya ce shugaban ƙasa Bola Tinubu na sane da halin da ƴan Najeriya ke ciki, kuma shima abin ya na damunsa.

“Ya damu da halin kuncin da ‘yan Najeriya ke ciki, shi ya sa ya umurci mataimakin shugaban kasa Shettima ya kira wannan taro, domin mu tattauna kan abubuwan da ke faruwa a kasar nan a halin yanzu.

“Amma, mun yi imanin cewa a lokacin da ake samun samfurin (man fetur Daga Nigerian ) a fadin kasar, farashin da kansa zai daidaita,” in ji ministan.

Me zaku ce kan hakan?

  FADAN MASARAUTAR TAMA         ...........        ...........         ..........Mai girma mai gundumar kasar tama na mi...
08/09/2024

FADAN MASARAUTAR TAMA
........... ........... ..........
Mai girma mai gundumar kasar tama na mika ta'aziyyarsa zuwa ga gidan mai girma marigayi sarkin ningi.
Allah ya jaddada rahama a kabarinsa

KULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUT    ............       ..............      .............Innalillahi wa inna ilaihi raji'unAll...
04/09/2024

KULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUT
............ .............. .............
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un
Allah yayi wa tafidan Tulu rasuwa wanda akafi sani da Musa Janar dazunnan akayi jana'izarsa
Allah yakai haske kabarinsa

M B M Tama ward sunyi tattaki hargidan Dantakaran Chairman na Toro LGA  domin jajan tamasa sakamakon wannan Al'amari day...
20/08/2024

M B M Tama ward sunyi tattaki hargidan Dantakaran Chairman na Toro LGA domin jajan tamasa sakamakon wannan Al'amari daya faru na za6e da akace za ayi Kuma ba ayi ba

Hon. Isma'ila Dabo(Haske) ya ƙaddamar da yan jam'iyyarsa masu neman chairman da councilor  yanzu anan cikin garin Tulu
15/08/2024

Hon. Isma'ila Dabo(Haske) ya ƙaddamar da yan jam'iyyarsa masu neman chairman da councilor yanzu anan cikin garin Tulu

SIYASA RIGAR YANCI              '''''''''''''''.             ''''''''''''''''Yan takarar jam'iyar APC Ƙarƙashin kujerar ...
13/08/2024

SIYASA RIGAR YANCI
'''''''''''''''. ''''''''''''''''
Yan takarar jam'iyar APC Ƙarƙashin kujerar chairman Dana councilor Comred Idris Musa matawai Tare da Hon. Alh. Nawasi Abdullahi Tulu sun gabatar da campaign a yammacin jiya

Allah ka zaɓa mana waɗanda sukafi Alƙairi acikin

BY (DUNIYAR MASARAUTAR TAMA AYAU

Address

Tulu Tama Ward, Toro LGA
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Masarautar Tama Ayau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share