Al- Islam Channel TV

Al- Islam Channel TV Hanyar tsira

14/08/2026

Khudubar Sallar 14 GA watan Augusta, 2026

Sheikh Abdul'aziz Ibrahim Al-misry

18/07/2026

TARON KARA WA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA RANA TA BIYU

Takarda ta farko a yau itace "Nauyi dake kan al'ummar musulmi wajen mu'alama da kafafen sada zumunta na zamani", wanda Dr. Jamilu Yusuf Zarewa yake gabatarwa.

Kai tsaye Daga wajen Saukan Al-qurani Mai Girma na Makarantan Imam Malik dake cikin Firamaren Ajiyari Karamar Hukumar Da...
29/03/2026

Kai tsaye Daga wajen Saukan Al-qurani Mai Girma na Makarantan Imam Malik dake cikin Firamaren Ajiyari Karamar Hukumar Darazo, Bauchi.

Sheikh Abdulaziz Ibrahim Al-misry

Daga wajen Karatun Mata Karamar Hukumar Darazo Sheikh Abdulaziz Ibrahim Al-misry
28/03/2026

Daga wajen Karatun Mata Karamar Hukumar Darazo

Sheikh Abdulaziz Ibrahim Al-misry

11/01/2026

Kufadi Magana Mai Kyau

Sheikh Abdul'aziz Ibrahim Al-misry

29/11/2025

Sheikh Abubakar Muktar Yola

29/11/2025

Alhamdulillah Tasha na tafiya yadda yakamata

28/11/2025

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARKATUHU

ALHAMDULILLAH

Al-Islam channel TV ta hau, kowa yayi searching zai kamata a frequency da muka sanar akan Amos 17 satellite in sha Allah , congratulations Alhamdulillah.

Management

14/11/2025

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARKATUHU .

MARABA DA SABUWAR TASHAR AL-ISLAM CHANNEL TV

Muna farin cikin sanar daku in sha Allah 20 ga wannan wata na November 2025 tashar ku ta Al-Islam channel TV zata fara fitowa a gidajen ku a Test Transmission a Amos N17 satellite a duk kasashen da Amos take in sha Allah, zamu sanar da frequency dinta kafin ranar in sha Allah. Congratulations once again Al-Islam channel TV.

Abdul'Azeez Ibrahim Bauchi (Al-misry)
MD Al-Islam channel TV

Address

Ibrahim Bako Housing Estate Bauchi
Bauchi
740001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al- Islam Channel TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category