RayPower Bauchi Labarin Wasanni

RayPower Bauchi Labarin Wasanni WANNAN SHAFIN ANBUDESHINE DON JINDADIN KU MASU SAURARO RADIO RAYPOWER MUSAMMAN MASOYA WASANNI.

" Kafafen yada labarai suna fadan abunda ba haka bane, Inada littafin rubutu,  a yan watannin dasuka wuce acikin labarai...
17/08/2022

" Kafafen yada labarai suna fadan abunda ba haka bane, Inada littafin rubutu, a yan watannin dasuka wuce acikin labarai 100 guda 5 ne kadai gaskiya "

Ronaldo

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester united Na Neman Aron dan wasan Chelsea dan asalin kasar Amurka wato Christian Pulisi...
17/08/2022

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester united Na Neman Aron dan wasan Chelsea dan asalin kasar Amurka wato Christian Pulisic

Manchester United Nason siyan Abun Harin Chelsea wato Aubameyang daga Barcelona
17/08/2022

Manchester United Nason siyan Abun Harin Chelsea wato Aubameyang daga Barcelona

25/04/2021
Bayan jira na tsawon shekaru 30 Liverpool tayi nasara daukan kofin Premier league
26/06/2020

Bayan jira na tsawon shekaru 30 Liverpool tayi nasara daukan kofin Premier league

23/08/2019

Dahalama anaganin sabon ministan wasanni na Nigeria bayada Karewa akan fannin wasanni. Menene ra'ayinku kan wannan batu?

27/06/2019

50 mints SEN 0 ALG 1

26/06/2019

FULL TIME NIG 1 GUIN 0

26/06/2019

NIG 1 GUIN 0 73 MINTRS
KENET O

26/06/2019

Me nene har shashen ku kanwasan Super Eagle ayu?

25/06/2019

Anya bana kulob din Chelsea za su labari kuwa ganin har yanzu ba su daman sayan sabin yawasa,

27/04/2019

Tofa ga Man U ga Chalsea kowa na nema top 4 yaya kuke ganin wasan zai kaya???

Address

Bauchi Local Government
Bauchi
0085

Telephone

08037645621

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RayPower Bauchi Labarin Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category