Ismail Abdullahi wunti

Ismail Abdullahi wunti simple life �

wai dagaske jar hulan wani ta fadi daga fly over shi kuma  yayi tsalle ya bita 😏
09/05/2026

wai dagaske jar hulan wani ta fadi daga fly over shi kuma yayi tsalle ya bita 😏

WATA SABUWA: An Daura Auren Saurayi Da Budurwa A Kan Sadaki Naira Dubu Uku A Garin BauchiWani abin mamaki da ya faru a r...
09/05/2026

WATA SABUWA: An Daura Auren Saurayi Da Budurwa A Kan Sadaki Naira Dubu Uku A Garin Bauchi

Wani abin mamaki da ya faru a ranar Litinin a jihar Bauchi ya ja hankalin jama’a, inda aka daura auren wani saurayi da budurwa bisa sadaki na Naira 3,000 kacal.

Rahotanni sun bayyana cewa budurwar ce ta fara bukatar a gaggauta yi musu aure, inda ta buƙaci saurayin da ya kawo sadaki ko nawa ne za ta amince muddin zai aure ta, nan da nan angon Muhammad Chindo amince ya kawo sadakin Naira 3,000 aka ɗaura musu auren.

Sai dai wata majiya ta tabbatar mana da cewa mahaifin ango yaki amincewa saboda wasu dalilai, inda ya umarci jama'ar gari da hukuma idan sun ga ango su gagguta kamo shi.

Allah ya sanya albarka, ya kuma ba su zaman lafiya da zaman lafiya mai ɗorewa a rayuwar aurensu.

🥰🥰
09/05/2026

🥰🥰

meyasa 🤷akwai mutane da yawa masu irin wannan ra'ayin
08/05/2026

meyasa 🤷
akwai mutane da yawa masu irin wannan ra'ayin

Price updates Sidra @51/1   >100Pi@ 225/1MEC 8500/1Usdt 1370/$  >20
28/04/2026

Price updates

Sidra @51/1 >100
Pi@ 225/1
MEC 8500/1
Usdt 1370/$ >20

Naga ana tallar ajin web3 jobs, kuma 30k kudin registration, idan mutum 30 s**a yi register ya zama 900k kenan.Dan uwa K...
27/04/2026

Naga ana tallar ajin web3 jobs, kuma 30k kudin registration, idan mutum 30 s**a yi register ya zama 900k kenan.

Dan uwa Kai ne fa web3 job dinan🤣😂

Travelers who pass through Birom area please be cautious when buying fruits during your journey. Otherwise, you may put ...
24/04/2026

Travelers who pass through Birom area please be cautious when buying fruits during your journey. Otherwise, you may put your life at risk. Some individuals are reportedly engaging in wicked acts, using a new method of injecting poison into fruits. Eating such fruits could be deadly. May Allah protect us all. Please share this message so others can stay informed and safe.

22/04/2026

Maimako nepa, nigeria ta kirkiro sabon kungiyan masu kula da solar 😂 man sagir idan kaga ka zauna lafiya a Nigeria to ka mutu ne😂😂

Ga masu bukatan sayar wa ina saya a farashi kaman haka Sidra @50/1   >100Pi@ 220/1MEC 8300/1Usdt 1350/$  >20Whatsapp 080...
17/04/2026

Ga masu bukatan sayar wa ina saya a farashi kaman haka

Sidra @50/1 >100
Pi@ 220/1
MEC 8300/1
Usdt 1350/$ >20

Whatsapp 08030979061

wato man sagir talauci musiba ne 🤣
15/04/2026

wato man sagir talauci musiba ne 🤣

😯 Duk namijin da kikaji yace daga ke ya kulle Kofa  to wannan Itace kofar  😌🤣
15/04/2026

😯 Duk namijin da kikaji yace daga ke ya kulle Kofa to wannan Itace kofar 😌🤣

Address

W
Bauchi
740001

Telephone

+2349085121984

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail Abdullahi wunti posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share